Daga yasir sani abdullahi
Daga kabiru basiru fulatan Firaiministan Burtaniya Boris Johnson ya ce ƙasarsa ba za ta aika dakaru Ukraine don ƙalubalantar Rasha da ke mamayar ƙasar ba. Boris...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Mutane sun fara kwarara zuwa ɗakunan ƙarƙashin ƙasa na kariyar harin nukiliya da aka gina a yakin cacar baka. Ɗakunan na bayar...
Babbar kotun Jiha dake Bompai taci tarar Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Karota. Kotun karkashin Jagorancin mai Shari`a Nasiru Saminu taci tarar hukumar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ki bayar da belin Abba Kyari, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda...
Muslim yunus Mustapha A rana ta biyar da sojojin Rasha suka shiga Ukraine, wakilan ƙasashen biyu sun fara tattaunawa domin kawo karshen yakin Ana...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamare Afolabi Olawale sakatare janar din Kungiyar NUPENG ya fadi cewa mun baiwa yan kasuwar mai wa’adin sao’I 24...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta yanke shawarar cewa ba za a buga gasar kasa da kasa a Russia...
‘Yan Afirka da ke kokarin tsere wa daga Ukraine na ƙorafin fuskantar wariya a kan iyakokin Ukraine zuwa cikin Tarayyar Turai. Wata daliba ƴar Najeriya...
Daga aminu usman jibrin Inter Miami za ta yi ƙoƙarin matsa ƙaimi domin sayen ɗan wasan Argentina Lionel Messi idan ɗan wasan mai shekara...
Daga Mujahedeen dallami garba Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce Najeriya da ma ƴan Najeriya za su zauna cikin rayuwa mai aminci...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaƙi da sha da Fataucin Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA ta kama ƙwayar Tramadol mai nauyin miligiram 225 har...
Daga Yasir sani abdullahi Rundunar Ƴan sandan Jihar Zamfara tare da haɗin gwiwar sojojin da aka girke a yankin Dansadau a Ƙaramar Hukumar Maru...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Ƙasaasa Muhammadu Buhari da mai masaukin baƙi, Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai sun yaba wa shugaban Rukunin Kanfanunuwan...
Daga muslim yunus abdullahi Masarautar Saudiyya ta sanar da haramta wa maniyyata sanye da gajeren wando shiga masallatan Harami biyu masu tsarki, wato Masjid...
Daga Yasir Sani Abdullahi Shugaban kasar Russia ya umarci sojojon kasarsa da su kasance cikin shiri domin kuwa a koda yaushe za su iya.Kai hari kasar...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Rasha Vladimir Putin ya umurci kwamandojin sojin ƙasar su shirya sojojin Rasha masu kula da makaman nukiliya su kasance cikin...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ukraine Volodymyr Zelinsky ya ce ya amince ya sasanta da Rasha a wani wuri kan iyakar Ukraine da Belarus Mista Zelensky...
Daga muslim Mustapha yunusa Fadar Sarkin Kano ta baiwa kamfanin jirgin sama na Air Peace wa’adin sa’o’i 72 da ya ba da hakuri...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kwamishiniyar kula da harkokin mata ta Jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad ta baiyana cewa tuni shirye-shirye sun yi nisa...