Daga yasir sani abdullahi Yan majalisar wakilai a ranar Alhamis, 3 ga watan Maris, sun yi watsi da kudirin dokar da ke neman hana...
Daga mujahid dallami garba Kungiyar malaman jami’a na reshen jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, ta yi kira ga shugabannin jami’ar da su...
Daga khadija abdullahi Muhammad Ƙungiyar Haɗin kan Musulmi, OIC, ta yaba wa Gwamnatin Taraiya bisa gagarumar kyautar da ta baiwa Gidauniyar Tallafin Jinƙai ta...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Jam’iyar NNPP a Jihar Kano, Hisham Habib, ya yi barazanar ɗaukar matakin Shari’a bayan da uwar jam’iyar ta ƙasa...
Khadija Abdullahi Muhammad Kungiyar ‘yan wasan ƴan ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFPRO ta tabbatar da cewa an kashe ƴan wasan ƙasar Ukraine biyu a...
Daga Khadija adam abubakar Muhammadu Sanusi II ya ce rashin bijirewa fadin gaskiya ga masu mulki ya sa aka cire shi daha rike mukamin...
Daga mujahid umar adam Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce mutane biliyan 1, ƴan shekara 12 zuwa 35, fuskantar haɗarin kurumce wa sakamakon...
Daga muslim yunus abdullahi Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, ta umarci hukumomin alhazai na jihohi da su yi maza-maza su fara shirye-shiryen Hajjin 2022....
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Najeriya ta amince da buƙatar Amurka ta miƙa mata ɗan sanda DCP Abba Kyari wanda ake zargi da hannu wajen aikata...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Masana na ganin fitar Kwankwaso daga PDP babbar asara ce ga jam’iyyar Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya...
Daga muslim yunus abdullahi Alhaji Abdussamad Isyaka Rabi’u ya bayyana hakan ne yayin zantawa da manema labaran fadar shugaban kasa jim kadan bayan fitowa...
Daga yasir sani abdullahi Sama da ‘yan ta’adda 200 ne jami’an tsaro suka kashe a jihar Neja cikin kwanaki hudu da suka gabata. Kwamishinan...
Daga Aminu usman Jibrin Paris Saint-Germain ta shirya bai wa ɗan wasan ƙungiyar mai shekara 23 Kylian Mbappe sabon kwantiragi kan fam 799,000 a duk mako...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tayi rashin nasara har gida a hannun Rivers United da ci daya mai ban...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar lafiya ta Duniya dai ta ce matasa sama da biliyan ɗaya ne a duniya ke cikin barazanar gamuwa da matsalar...
Daga yasir sani abdullahi Mai Alfarma Sarkin Musulmi, SultanSa’ad Abubakar ya umarci Musulmai a faɗin ƙasar nan da su far duban watan Sha’aban 1443AH...
Daga muslim yunus abdullahi Ubale Usman, wani ɗan sanda kuma shaida a kan zargin kisan da Abdulmalik Tanko ya yi wa Hanifa Abubakar,...
Daga idris Abubakar Farashin ɗanyen mai ya ƙara tsada a ranar Laraba, yayin da ƴan kasuwa suka rungumi man da ba na Rasha ba, wanda zai...
Daga yasir sani abdullahi Majiyarmu ta Sashen Hausa na gidan Rediyon Amurka ta bayyana yadda shugaban na Amurka da sauran shugabannin kasashen Turai...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin A cikin wata sanarwa da Chelsea ta fitar ta ce Roman Abramovich ya tabbatar da zai sayar da ƙungiyar. Wannan ya tabbatar...