Daga Khadija Ibrahim Muhammad Hukumar tsaro ta DSS ta gayyaci wasu manyan na hannun-daman gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Abdullahi Umar...
Daga maryam Bashir musa Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi ya ce bai yi nadamar sauya sheƙa zuwa jam’iyar APC ba. Umahi ya baiyana...
Daga maryam bashir musa Ƙungiyar Manoma ta Ƙasa, AFAN, reshen Jihar Oyo, ta baiyana fargabar cewa farashin kayan abinci ka iya yin tashin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A yau Laraba a Abuja, Ministan Albarkatun Man Fetur, Timipre Sylva, ya baiwa Majalisar Zartaswa bayanai a kan adadin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mutum na farko da aka yi wa dashen zuciyar alade a duniya ya mutu. David Bennett, wanda ke fama da ciwon...
Daga yasir sani abdullahi Kamfanin Airtel a Nijeriya ya ce ya ƙara ƙarfin hanyar sadarwar shi a faɗin Nijeriya domin tabbatar wa da...
Daga aminu usman jibrin Da alama dai Hussein Lawal, masoyin tsohon Gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu, wanda ya yi alƙawarin yin tafiyar ƙafa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babbar Kotun Jiha mai lamba 5, ƙarƙashin Mai Shari’a Usman Na-abba, ta yanke hukunci cewa iƙirarin da waɗanda a...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Alhazai ta Jihar Kano ta ce ba ta fara karɓar sabbin kuɗaɗen ajiya na aikin Hajjin 2022 ba a...
Daga mujahid danllami garba Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ja kunnen ƴan siyasa a jihar nan da su guji amfani da...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Kantin sayar da kayan maƙulashe na McDonalds ya sanar da rufe duka wuraren kasuwancinsa a Rasha na wucin gadi....
Daga kabiru basiru fulatan Akalla ’yan sa-kai 63 ne aka tabbatar ’yan bindiga sun harbe a Jihar Kebbi. Lamarin ya faru ne bayan...
Daga kabiru basiru fulatan Wata yarinya ƴar shekara 16, Hamida Bawale ta rasu bayan ta faɗa rijiya a Kofar Fada Gidan Sarki a...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Majalisar Dattawan Najeriya ta ce za ta ci gaba da aikinta na gyaran fuska ga sabuwar dokar zabe ta 2022 duk da...
Daga kabiru basiru fulatan Farashin ɗanyen man na ƙara tsada a duniya sakamakon yaƙin Rasha a Ukraine. A yanzu ana sayar da gangar mai daga dala...
Daga mujahid danllami garba Mai horas da tawagar Super Eagles Augustine Eguavoen na son janyo hankalin tsohon dan wasan Chelsea Victor Moses ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle United na sha’awar daukar dan bayan Jamus Antonio Rudiger, idan kwantiragin dan wasan mai shekara 29 ya kare da Chelsea a...
Daga yasir sani abdullahi Rikicin jam’iya mai mulki ta APC ya ƙara ta’azzara bayan da Sakataren riƙo na jam’iyar na ƙasa, Sanata John...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Kwamitin Shirya Gasar Wasanni ta Jami’o’i, NUGA, ya cimma matsaya da Kungiyar Malaman Jami’a ta Ƙasa, ASUU da ke yajin...
Daga abbas sani abbas A jiya Talata ne dai a ka gurfanar da Abdulmajid Ɗan-Bilki Kwamanda, ɗan siyasa kuma babban masoyin Shugaban Ƙasa...