Daga yasir sani abdullahi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi gargaɗi ga shugabanni da ƴan jam’iyar APC da su dena nuna wa juna...
Daga maryam Bashir musa Saudi Arebiya ta sanar da cewa ta ƙaddamar da hukuncin kisa a kan mutum 81 da kotu ta yanke...
Daga maryam bashir musa Sanata Adelere Oriolowo da ke wakiltar mazaɓar Osun ta yamma a Majalisar Dattijai ya baiyana cewa batun takarar Mataimakin...
Daga yasir sani abdullahi Jarumar masana’antar fina-finai ta Nollywood, Kemi Afolabi ta baiyana cewa likitanta ya sanar da ita cewa shekara biyar kacal...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Akwa Ibom ta tabbatar da cewa wani ɗalibin makarantar sakandaren gwamnati ta Aka Offit,...
Daga maryam bashir musa Fitaccen ɗan adawar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, Muaz Magaji, ya fice da ga jam’iya mai mulki ta APC a Jihar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Yaƙi da Safarar Ɗan’adam, NAPTIP ta tseratar da yara 35 da za a yi safarar su zuwa nahiyar...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Tsohon Ministan Aiyuka, Ambasada Ibrahim Musa Kazaure ya ce ya kamata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kama shi da...
Daga maryam bashir musa Wani ƙusa a Kungiyar Dillalan Man Fetur mai Zaman Kanta ta Ƙasa, IPMAN, Chinedu Anyaso ya yi gargaɗi cewa...
Daga yasir sani abdullahi Wata Babbar Kotu a Uyo, Jihar Akwa Ibom ta yanke wa wani mutum ɗan shekara 36, Monday Joshua Okon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yan bindiga sun kai hari wani masallaci da ke Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna, inda suka sace mutum 14...
Daga yasir sani Abdullahi Jagoran Jami’yar APC na ƙasa a ranar Juma’a ya gana da gwamna David Umahi na jihar Ebonyi. In za a...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu jiga-jigai a Kwankwasiyya, ɗariƙar siyasar da tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ke jagoranta, sun kai wa...
Daga yasir sani abdullahi Jam’iyar APC ta ce ba ta karya doka ba a kan wasikar da ta aike wa Hukumar Zaɓe Mai...
Bayanai sun nuna cewa yankin karamar hukumar Giwa da ke makwabtaka da Birnin Gwari na fama da matsaloli na hare-haren ‘yan fashin daji. Wani mazaunin...
Daga sani abbas sani Kamfanonin jiragen sama a Nijeriya sun koka cewa farashin man jirgin sama ya yi tashin gwauron zabi da ga...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Jam’iyar PDP na Ƙasa, Dakta Iyorcha Ayu, ya ce Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki ya na nan a...
Daga maryam bashir musa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa Mai Zaman Kanta, INEC, ta ƙi karɓar takardar gayyatar taron shugabannin jam’iyyar APC na ƙasa...
Daga kabiru basiru fulatan Kotun Majistare mai lamba 47 a Jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Umar Ahmed hukuncin ɗaurin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban riƙo, na Kwamitin Riƙon Ƙwarya na APC, Abubakar Sani Bello, ya musanta karɓar wasiƙa da ga Shugaban kwamitin...