Daga kabiru basiru fulatan Mahukunta a Jami’ar Bayero ta Kano, BUK, sun umarci dukkanin ɗaliban da ke zaune a cikin makarantar da su bar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata babbar kotu a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin kyale jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da babban...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Real Madrid wadda ta zama gwarzuwa a gasar zakarun Turai za ta kara da Chelsea da ta lashe gasar a bara....
Daga maryam bashir musa . A wannan karshen makon ne tsohuwar mataimakiyar shugaban Tanzaniya Samia Suluhu Hassan ta zama mace ta farko da ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fadar White House ta nuna damuwa matuƙa kan cewa akwai yiwuwar China za ta iya aika wa Rasha da makamai waɗanda za...
Daga yasir sani abdullahi Yayin da damuwa ke karuwa tsakanin manyan jami’an jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, wata kotu za ta yanke hukunci...
Daga mujahid danllami garba Vladimir Putin ya riga ya san cewa ayyukan da zai yi a nan gaba za su kawo tashin hankali...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Ethiopia ta musanta ikirarin Hukumar Lafiya ta Duniyana hana masu kai agaji shiga yankin Tigray, inda ake fama...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jakadiyar Amurka a Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce bai kamata ƙasashen Afrika su zama ƴan ba-ruwanmu a yaƙin Ukraine ba. A yayin...
Daga Maryam bashir musa Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya umurci dukkan masu rike da muƙaman siyasa da ke neman takarar gwamna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Barcelona ta bayyana sha’awarta ta sayen Marcus Rashford. A shekara ta 2019 Rashford ya amince da kwantiragin karbar albashin fam...
Daga kabiru basiru fulatan Matasa da yawa na amfani da rashin kudi a matsayin hujja wajan shiga harkokin noma amma zaka ga matashi yana...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar lura da wutar lantarkin Najeriya NERC ta tabbatar da labarin cewa gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutar lantarki...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Turkiyya ta bayyana sharuddan da Rasha ta gindaya domin kawo karshen yakin da ta kaddamar na mamayar Ukraine, inda wasu ke da...
Daga maryam bashir musa Shugaban Kwamitin Riƙo na Jam’iyyar APC na ƙasa, Gwamna Mai Mala Buni ya bayyana cewa ya amince da matakan...
Daga kabiru basiru fulatan A yammacin Alhamis ɗin nan ne dai jami’an Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC su ka damƙe Gwamnan...
Muslim yunus Abdullahi Dan kwallon Manchester United, Paul Pogba ya ce barayi sun shiga gidansa lokacin da yake buga wasan Champions tsakaninsu da Atletico Madrid a...
Daga maryam bashir musa A cigaba da shari’ar Malamin Addinin Musulunci Sheikh Abduljabbar Kabara, Alƙali Ibrahim Sarki Yola ya bayyana cewa zai fadi...
Daga mujahid danllami garba Uwar Jam’iyyar PDP ta kasa ta bayyana cewar ta ragewa matasa ‘yan shekaru 25 zuwa 30 kudin fom din shiga...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ɗare kujerarsa ta shugabancin riƙo na jam’iyar APC bayan dawowarsa da ga neman...