Daga mujahid danlami garba Wani harin jiragen sama da Rundunar sojin Nijeriya ta kai ya yi sanadiyyar mutuwar fitinannen Shugaban Ƙungiyar ISWAP, Sani...
Yayin da jam’iya mai mulki ta ƙasa, APC ke tunkarar babban taron ta a ranar Asabar mai zuwa, tsohon gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kocin Barcelona Xavi Hernandez ya ce ƙofar Barcelona a buɗe take Lionel Messi a duk lokacin da yake so ya dawo. Xavi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugabannin ƙungiyar Izala a Najeriya sun kai ziyara ƙasar Ghana inda suka gana da mataimakin shugaban ƙasa Mahamudu Bawumia Babban sakataren kungiyar...
Daga maryam bashir musa Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky zai yi wa ƴan majalisar Isra’ila jawabi ta kafar bidiyo, domin samun ƙarin goyon bayan...
Daga maryam bashir musa Babban Ofishin kula da Harkokin Masallatan Harami Guda Biyu ya raba na’urar jin magana 200 ga mata da ba...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Ma’aikatar tsaron Rasha ta ce ta kashe sojojin haya da dama a harin makami mai linzami da aka kai a wata cibiyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rahotanni sun ce an kashe wasu da ake zargin ƴan kungiyar masu fafutukar kafa ƙasar Biafra IPOB ne a wani artabu da...
Zanga-Zanga ta barke a Biranen Madrid da Barcelona a Kasar SPAIN kan tsadar abinci, Man fetur da Wutar lantarki. Rahotanni sun ce dubun-dubatan masu Zanga-Zangar sun...
Daga kabiru basiru fulatan Masu ibada a wani masallaci a kasar Canada sun murƙushe tare da kama wani mutum da aka yi zargin ya yi...
Daga kabiru basiru fulatan Maigirma Mataimakin Shugaban Kasar Ghana Dr Mahmud Bawumia ya gayyaci shugaban Kungiyar Izala na duniya Ash-sheikh Dr Abdullahi Bala...
DA DUMI-DUMI: Zamfara ta baiwa Jamhuriyar Nijar tallafin motoci domin a magance tsaro Gwamnatin jihar Zamfara ta baiwa gwamnatin Jamhuriyar Nijar tallafin sabbin motoci kirar Hilux...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kashe mutum biyar da suka hada da malami daya da wani...
Daga kabiru basiru fulatan Makonni da karancin man fetur tare da gazawar wutar lantarki na kasa, na cigaba da illanta kananan ‘yan kasuwa da...
Daga kabiru basiru fulatan Nijeriya ce a matsayi na 118 a rahoton ƙasashe masu farin ciki na 2022. A rahoton, wanda a ke...
Daga Kabiru basiru fulatan Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona a wasan mako na 29 a gasar La Liga da za su kece raini ranar...
Daga kabiru basiru fulatan Wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma ya yi sanadin kisan mutum shida tare da jikkata wasu a garin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Barcelona tana sake yunkurin daukar dan wasan tsakiyar Manchester United Paul Pogba, mai shekara 29, bayan kungiyar da ke Sifaniya ta sanya hannu...
Daga Maryam bashir musa Rahotanni daga wasu kauyuka biyu da ke Ƙaramar Hukumar Bungudu ta jihar Zamfara a Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun halaka...
Daga yasir sani abdullahi An tsinci gawar wani Faston majami’an Deeper Life da ke Karamar Hukumar Okehi ta jihar Kogi, bayan an daddatsa...