News
Zanga-Zanga ta barke a Biranen Madrid da Barcelona a Kasar SPAIN kan tsadar abinci, Man fetur da Wutar lantarki.
Zanga-Zanga ta barke a Biranen Madrid da Barcelona a Kasar SPAIN kan tsadar abinci, Man fetur da Wutar lantarki.
Advertisements
Advertisements
Rahotanni sun ce dubun-dubatan masu Zanga-Zangar sun fito a dukkannin manyan biranen kasar wadanda su ka yi ta rera wakar ‘yanci suna bukatar masu rike da madafan iko a kasar da su sauka.
Advertisements
Kasar Spain dai tana fuskantar matsalar hauhawan farashin kayayyakin abinci da man fetur, Gas da kuma karin farashin wutar lantarki tsawon shekaru uku da suka gabata.
Advertisements
Advertisements
Sai dai bayanai sun ce yakin da Rasha ke yi a kasar UKRAINE shine babban dalilin da ya kara ta’azzara matsalar kasar ke ciki.
Inda a kwananan an ga hauhawan kayayyakin masarufi da makamashi mafi muni da ba a taba gani ba a kasar cikin shekaru 40 da suka gabata
Advertisements
