Daga kabiru basiru fulatan Kallo ne ya koma sama a wajen rantsar da Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Chukwuka Soludo a yau Alhamis, bayan da...
Daga maryam bashir musa Barista Audu Bulama Bukarti, shahararren lauya nan mai fafutikar kare hakkin dan Adam da marasa galihu, ya tsallake matakin...
Daga maryam bashir musa Wata kotu a Gwagwalada a Abuja, a yau Alhamis, ta yanke wa wani ɗalibi, Hilary Yunana, ɗan shekara 19 hukuncin wata...
Daga kabiru basiru fulatan Dan kwallon Manchester United, Paul Pogba ya ce barayi sun shiga gidansa lokacin da yake buga wasan Champions tsakaninsu da Atletico...
Daga mujahid danllami garba Daga Cikin Jawaban Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya Sheikh Ibraheem Zakzaky ya bayyana cewa “Su Al’umma Suna Sa Ran...
Daga Suleiman ado Ahmad Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi mi’ara-koma-baya a game da shugabancin jam’iyar APC na riƙo. Gwamna Nasir El-Rufai ne...
Daga maryam bashir musa Ƙungiyar Direbobin Tifa ta ce ya zama dole ta ƙara farashin yashi, dutse, ƙasa da sauran kayan gini, sakamakon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa a kan halin da ƴan ƙasa su ka shiga sakamakon ƙarancin man fetur...
Daga kabiru basiru fulatan Bayan da aka kwashe makonni ana samun sauyin wutar lantarki a Najeriya, a ranar 15 ga watan Maris, An tabbatar...
Daga yasir sani abdullahi A yau Laraba ne Gwamnatin Jihar Borno ta tabbatar da cewa ƴan ƙungiyar ISWAP sun sace wani maaikacin lafiya...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad An gurfanar da wani makanike mai suna Stanley Collins a yau Laraba a babbar kotun majistire a Kaduna bisa...
Daga maryam bashir musa Kotun Kasuwanci ta Ƙasa, NIC, ta umarci kamfanin fulawa na da ya biya ma’aikatansa 11 da ya kora kuɗaɗen sallamar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci kungiyar gwamnonin APC mai mulkin Najeriya ta bar gwamnan Jihar Yobe kuma shugaban rikon jam’iyyar, Mai...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya amince cewa kasarsa ba za ta taba iya shiga kungiyar tsaro ta NATO ba....
Daga Yasir sani abdullahi Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta ce tana duba bidiyon da aka nada a filin wasan Old Trafford wanda ya...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Masarautar Saudiyya ta ce an sallamo Sarki Salman bin Abdulaziz daga asibiti. Wata sanarwa da Masarautar ta fitar ta ce: “Mai...
Daga yasir sani abdullahi Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya baiyyana cewa. Duk jam’iyyar da ta rasa mutum ko da daya ne,...
Daga sani abbas sani Lalacewar da tsarin samar da hasken lantarki ke yi ya ci gaba da saka ‘yan Najeriya cikin duhu. Masu amfani da...
Daga maryam Bashir musa Jam’iya mai mulki ta APC ta fara sayar da fama-faman ƴan takarar shugabancin jam’iya a babban taron da za a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Komawar matasa harkar noma zai samar da aiyukan yi a kasa baki daya,kasan cewa manyan kasashen duniya suma suna...