Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa dukkan matafiyan da aka yi wa cikakkun alluran riga-kafin korona ba sa bukatar yin gwajin cutar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata kotu a Kenya ta ci tarar wani mai mota bayan da ta same shi da laifin tuƙin ganganci a kan wata...
Daga Kabiru basiru fulatan Tsohon firaministan Mali Soumeylou Boubèye Maïga – wanda ke fuskantar shari’a saboda tuhumar da ake masa ta cin hanci da rashawa –...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ma’aikatar da ke kula da jin adadin al’umma ta Najeriya ta ce za ta fara aikin raba ɗalibai da tsutsar ciki a...
Daga Yasir sani abdullahi Bari kuma mu koma kan yaƙin da ake gwabzawa a yankin arewa maso gabashin Ukraine, a birnin Kharkiv wanda Rasha ke wa...
Daga Kabiru basiru fulatan Wasu barayin dabbobi da suka addabi kauyen Aujawara Alkali da ke Karamar Hukumar Gezawa ta Jihar Kano sun shiga hannu. Shi ma...
Mamayar da shugaba Vladimir Putin ya yi a Ukraine ta sauya duniya baki dayanta. Ana rayuwa a sabon karni mai cike da hadari, kwatankwacin shekarun cacar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin wannan makon ne ake sa ran jam`iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da babban taronta na zabar sabbin shugabanni da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United tana son sayen dan wasan gaban Everton da Brazil Richarlison. Ana rade radin dan wasan zai tafi Real Madrid, wadda tsohon abokinsa Carlo Ancelotti...
A ranar Laraba ne dai tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar zai sanar da takarar shi ta shugaban ƙasa a zaɓe mai zuwa na 2023....
Daga sani abbas sani Tsohon mashawarci ga Gwamnan Jihar Kano a kan harkokin yada labarai, Salihu Tanko Yakasai ya fice da ga jam’iyyar APC....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ragargaji abokiyar hamayyarta Real Madrid da ci 4 da nema a gasar...
Daga yasir sani abdullahi Jami’an Tsaron Sirri na SSS sun bayyana cewa sun bankaɗo wani shirin tayar da tashin hankali a wasu yankunan...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Dan Majalisar Jihar Neja mai wakiltar mazabar Magama, Suleiman Musa Nasko, ya sha ruwan duwatsu a hannun mutanen mazabarsa...
Daga mujahid danlami garba Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya karbi bakuncin takwaransa na jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal da shugaban...
Daga maryam bashir musa jam’iyyar PDP ta gargadi gwamnati cewa wahalar man fetur ka iya kawo zanga-zangar dafafi ta ENDSARS wacce akayi a watan...
Daga yasir sani abdullahi A ’yan kwanakin nan an samu rade-radi masu yawa cewa ’yan sandan kasar nan za su tsunduma yajin aiki,...
Daga Maryam Bashir musa Gwamna Aminu Tambuwal ya misalta dangantakar da ke tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da Najeriya tamkar na auren dole tsakanin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A fatawar gasar Laliga tsakanin Real Madrid da Barcelona, Barca ta bi Madrid har gida ta lallasa ta da...
Daga salim Bashir musa Wata tawaga mai karfi ta jam’iyyar APC, karkashin jagorancin Jagoran Jam’iyar na Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ta kai wa...