Daga maryam bashir musa Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban Najeriya, ya ƙaddamar da takarar neman shugabancin ƙasar a babban zaɓe na 2023...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce Jam’iyar PDP ba ta tunanin baiwa wani ɓangare na ƙasar nan takarar...
Daga maryam bashir musa Mataimakin shugaban kasar ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen wani taro da aka shiryswa yara marayu...
Daga maryam bashir musa Mataimakin shugaban kasar ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen wani taro da aka shiryswa yara marayu da...
Daga maryam Bashir musa Majalisar Wakilai a Najeriya ta nemi Babban Bankin ƙasar CBN ya tilasta amfani da sulalla da zimmar daƙile...
Daga maryam Bashir musa Hukumar NDLEA mai yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ce ta kama ƙwayar Tramadol kusan miliyan biyu tare da...
Daga Maryam bashir musa Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a dandalin...
Daga maryam bashir musa Rundunar ƴan sanda a Jihar Kano na shirin cafke wani shahararren mai sharhi kan al’amuran siyasa, Bashir Gentile, a kan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Tarayya ta yi fatali da kudurin Dokar Kula da Kafiyar Kananan Yara kyauta a fadin Najeriya. Ministan Lafiya, Osagie Ehanire,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar Dattijan Nijeriya ta ce za ta tafka muhawara kan hukuncin babbar kotun tarayya ta Umuahia wanda ya rushe ingancin sashe na...
Daga Yasir sani abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta ce ta kama wata mahaifiya mai ‘ya’ya biyar bisa zargin ƙona ‘yarta ‘yar shekara goma. An...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Mexico Andrés Manuel López Obrador, ya caccaki Amurka kan agajin gaggawa da ta ba Ukraine yayin da ƙasarsa ke jiran taimako....
Daga Kabiru basiru fulatan Juventus na shirin samar da makudan kudade domin jan hankalin Mohamed Salah, dan wasan Liverpool dan asalin Masar mai shekara 29 zuwa Turin. (La Gazzetta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomi a kasar Saudiyya sun bayyana cewa bana za a gudanar da itiƙafi a Masallatan Harami lokacin azumin watan Ramadan. Shafin Haramain...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sufeto Janar na ƴan sandan Najeriya ya yaba wa wasu jami’an ƴan sanda da suka nuna halin ƙwarai da ba kasafai ake...
Daga Kabiru basiru fulatan Birtaniya ta ba dakarun Ukraine makamai sama da 4,000 da ke tarwatsa tankokin yaƙi, kamar yadda ma’aikatar tsaro ta bayyana. Birtaniya ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yayin da al’ummar duniya ke ƙaruwa, buƙatar ruwa mai kyau da tsafta kuma mai sauki na ƙaruwa ita ma, abin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi magana da Fafaroma Francis sanna ya ce fadar Vatican za ta iya taka rawa wajen kawo...
Idan yanzu ku ka fara bibiyar INDARANKA ga wasu muhimma abubuwan da suka faru kawo wayewar gari yau Talata a yakin da Rasha ke yi da...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Ɗaya daga cikin ɗaliban Najeriya da suka gudu daga Ukraine ya mutu a garinsu na Sokoto da ke arewacin Najeriya. Babu cikakken...