Connect with us

News

Zelensky ya yi magana da Fafaroma don ya taimaka a yi sulhu a yakin Ukraine

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi magana da Fafaroma Francis sanna ya ce fadar Vatican za ta iya taka rawa wajen kawo karshen yakin da Rasha take yi da su.

Advertisements
Advertisements

A wani sako da ya wallafa a Tuwita, Zelensky ya ce ya shaida wa Fafaroma irin “mummunan yanayin da mutane suka fada aciki” da kuma yadda Rasha ta hana shigar da kayan agaji kasar.

Zelensky ya kara da cewa: “Za mu yi murna idan mai alfarma Fafaroma ya taimak wajen kawo karshen wahalhalun da mutane suka fada a ciki.”

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending