News
Birtaniya ta ba Ukraine makamai 4,000 masu tarwatsa tankokin yaki
Advertisements

Daga Kabiru basiru fulatan
Advertisements
Advertisements
Birtaniya ta ba dakarun Ukraine makamai sama da 4,000 da ke tarwatsa tankokin yaƙi, kamar yadda ma’aikatar tsaro ta bayyana.
Birtaniya ta ce ta taimakawa Ukraine da makaman ne domin ta kare kanta daga Rasha.
Advertisements
A jerin sakwanni a Twitter, ma’aikatar tsaron Birtaniya ta ce ƙasar tana da isassun makamai da za ta kare tsaron ƙasa da kuma jaddada manufarta a Nato.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
