Connect with us

News

Rashin Kudi Ba Hujja Bace Ga Matasa Wajen Shiga Harkokin Noma A Najeriya “Usman Kibiya”

Published

on

Advertisements
ads

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

Matasa da yawa na amfani da rashin kudi a matsayin hujja wajan shiga harkokin noma amma zaka ga matashi yana amfani da waya ta sama da naira 50,000, yabaiyana hakan ne a yayin tattaunawar da wakilin mu yasir sani abdullahi

Yace Dan haka yakamata matasa su sayar da wayoyin su domin shiga harkokin noma don samawa kan su aikin yi da cigaban kasa baki daya duba da yanayin da kasar ke ciki na rashin aiki.

Dan haka ina kira da matasa da suzo taron da kungiyar ALL FARMAS ASSACIATION OF NIGERIAN (AFAN) wanda za’a gudanar kamar haka 24/03/2022 da misalin karfe 10:00am Na safe a MUMBIYYA HOUSE dan samar da hanyoyin noman zamani da kuma bayar da shawarwari akan harkokin noma domin dogaro dakai da cigaban kasa baki daya.

Advertisement

“Usman Kibiya” ya kara dacewa

Ya kamata yan uwana matasa mu halarci wannan taron dan samar da aikin yi a kasa baki daya duba da manyan kasashen duniya suma sun dogara da harkar Noma .

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending