Daga aminu usman jibirn Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya baiyana cewa ya na da yakinin cewa mace za ta yi gwamna a...
Daga kabiru basiru fulatan Kasashen Amurka, Albania, Australia, Brazil, Faransa, Ireland, Japan, New Zealand, Norway, Koriya ta Kudu da Biritaniya sun fada a cikin...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Yusuf Abdullahi, wanda ya yi wa kansa...
Daga mujahid danllami garba A yau Talata ne kamfanin Google ya sanar da bada tallafin dala miliyan 1 domin tallafa wa shirye-shiryen mata masu sana’o’i...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Nigerian Red Cross Society, NRSC ta ce mutane 5700 ne za su amfana da shirin aika kuɗi a jihohi...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Rahotanni na cewa wata babbar kotun tarayya da ke Abuja a Najeriya ta umurci gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya sauka daga...
Daga yasir sani abdullahi A jiya Litinin, 7 ga watan Maris 2022, Ministan ilmin Najeriya, Adamu Adamu ya ba kwamitin da ya kafa wa’adin...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin A cikin daren jiya shugaban kasar Ukraine ya wallafa wani bidiyo cikin wadanda yake wallafawa a kullum. Sai dai a wannan karon...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Cristiano Ronaldo zai yi kokarin tafiya Paris St-Germain, inda ake ganin dan wasan na Portugl mai shekara 37 zai hade da Lionel...
Ba Lallai Se Dan Uwanka ne Kawai Ze Baka Shawara Ba Haka Ba Lallai Se Dan Uwanka Zaka Ba Shawara Ba, Hakan Yasa Ma Zakaga...
Matsalar karancin man fetur da al’ummar Najeriya ke cigaba da fuskanta na kusan makonni uku, ya kara taka rawa wajen haifar da matsin rayuwa na...
Daga yasir sani abdullahi Jam`iyyar APC mai mulkin Najeriya ta faɗa wani sabon ruɗani bayan gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya yi...
Daga mujahid danllami garba Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Digital, Farfesa Isa Ali Ibrahim (Pantami) ya yi gwajin motar lantarki wadda...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta saki dan dan awaren Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Ighoho bayan doguwara tsarewa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Cristiano Ronaldo zai yi kokarin tafiya Paris St-Germain, inda ake ganin dan wasan na Portugl mai shekara 37 zai hade...
Daga yasir sani abdullahi Farashin gangan danyan man fetur ya kara tashi a kwasuwannin duniya, inda ya kai kusan dala 140 a kan kowacce...
Daga mujahid danllami garba – An ga kwamishinan ma’aikatar kananan hukumomi na jihar Murtala Sule Garo, yana tara ‘yan majalisar domin aiwatar da tsigewar...
Daga yasir sani abdullahi Cikin wani rahoto da Premium Times ta rawaito, ya bayyana yadda mutane hudu suka rasa rayukansu yayin wani rikicin siyasa,...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Gwamnan Jihar Naija, Abubakar Bello ya musanta karɓe shugabancin APC na riƙon ƙwarya, kamar yadda wasu kafafen yaɗa labarai su...
Daga kabiru basiru fulatan Kasar China ta nuna goyon bayan ta Russia a mayar da ta yi wa Ukraine a halin yanzu. Ministan...