Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Sojin Ƙasa ta ce dakarun ta na ‘Operation Hadin Kai, OPHK’, sun hallaka ƴan ƙungiyar Boko Haram da ISWAP...
Daga Yasir sani abdullahi Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani-Bello, ya isa hedikwatar jam’iyyar APC ta kasa domin karbar mukamin shugaban jam’iyyar na riko CECPC....
Daga kabiru basiru fulatan Jami’an tsaro sun mamaye sakateriyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) dake Abuja. Akwai rahotannin da ke bayyana cewa, shugaban...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Babbar kotu tarayya da ke Abuja wadda ke sauraren karar da hukumar NDLEA ta shigar tana tuhumar babban jami’in dan sanda Abba...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Wasu matasa biyar sun rasa ransu yayin da suke hakar kasa a wani rami dake kauyen Dan Lami a karamar hukumar...
Daga mujahid danllami garba Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yi alƙawalin cewa ƴan gudun hijirar Malam-Fatori za su koma garinsu kafin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Boka da duniya ta yi masa daurin dema a jihar Benue daga karshe dai ya yanke shawarar kashe kansa ta hanyar...
Daga yasir sani abdullahi Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar APC ce mafi lalacewa cikin jam’iyyun siyasa a wannan lokaci....
Daga Suleiman ado ahmad Ministan harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya nuna ɓacin ransa ga Kamfanin Fasahar Gine-gine na China, CCECC bisa yadda aikin layin...
Daga muslim yunus abdullahi Manoman Arewa Sun Koka Kan Hare-Haren Ta’addanci Ba Kade-Bade, Gargadi Kan Karancin Abinci Wasu manoman arewacin kasar sun koka da...
Daga mujahid danllami garba Wani bidiyo da ya ɓulla a shafukan zumunta ya nuna dandazon ɗaliban na ife-ifen neman taimako, suna cewa “we want...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Da yake mayar da martani ga manema labarai a birnin Moscow kan matakin da FIFA ta dauka na haramtawa...
khadija Ibrahim Muhammad Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa birnin Landan a yau Lahadi domin duba lafiyarsa na lokaci-lokaci. Tun da fari, shugaban...
Daga kabiru basiru fulatan Firaministan Kasar Pakistan Imran Khan ya soki kasashen yammacin duniya sakamakon neman sanya dole sai kasar sa ta goyi bayansu...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Manchester City ta lallasa Manchester United a gasar Firimiya Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta casa...
Daga mujahid danllami garba Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta da kuɗaɗen da za ta iya biya wa malaman jami’o’i buƙatun da su...
Daga khadija Ibrahim Muhammad Ma’aikatar cikin gidan Saudiyya ce ta sanar da ɗage dakatar da ibadar a ranar Lahadi kamar yadda shafin hukumomin...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Gwamnatin Saudiyya ta ɗage haramcin hanawa ƴan Najeriya shiga ƙasarta saboda annobar korona. Matakin ya shafi ƙasashen Afghanistan da Afirka Ta Kudu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare, JAMB ta ce za ta cire sunan duk wani dillali da...
Daga kabiru basiru fulatan A jiya Juma’a ne gobara ta ƙone kayaiyyakin tallafi na Hukumar Jin-ƙai ta Jihar Kano, SEMA, wanda kumar su ta...