Daga kabiru basiru fulatan Jirgin na farko na Qatar Airways ya sauka a Filin Jirgin Sama na Mallam Aminu Kano, MAKIA. Jirgin ya sauka...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Ƙasashe mambobin Majalisar Ɗinkin Ɗuniya sun kada kuri’a da gagarumin rinjaye ta nuna kyama ga mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine,...
Daga muslim yunus Abdullahi Ministan Ƙwadago da samar da Ayyukan yi, Chris Ngige ya yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari karin haske kan tattaunawar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Aliko Dangote, Aminu Dantata da Abdussamad Isyaku Rabiu a matsayin mambobi na...
Daga Usman Abdullahi jibirin Wasu ƴan Najeriya a shafukan sada zumunta sun nuna ɓacin ransu bayan ganin wani bidiyo da ya nuna yadda wasu matan gwamnonin...
Hamza Yusuf Abdulmumin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da kashe dala miliyan takwas da rabi – fiye da naira biliyan uku – wajen aikin kwashe...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Qatar Airways ya fara sauka a birnin Kano da ke arewacin Najeriya a yau Laraba cikin murna...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumomi a ƙasar na zargin mazajen nasu ne da taimaka wa ƙungiyar masu iƙirarin jihadi ta Boko Haram ta hanyar yi...
Daga muslim yunus abdullahi Shugaban kamfanin jirgin sama na Air Peace, Allen Onyema ya baiyana cewa hukumomin kamfanin za su ziyarci Sarkin Kano, Aminu...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Sakataren yada labaran jami’iyyar PDP a nan Kano Bashir Sanata ya musanta labaran da ke cewa tsohon gwamnan Kano Sanata...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Shugaba Vladmir Putin ya bayar da umarnin ɗana makaman Nukiliyar Rasha, abun da ya tayar da hankalin duniya. To sai dai masu...
Ana ganin Arsenal za ta kyautata wa ɗan wasan gaban Ingila Bukayo Saka mai shekara 20 ta hanyar tsawaitawa da kuma inganta kwantiraginsa a ƙarshen wannan...
Daga muslim yunus abdullahi Galadiman Rano, Hakimin Bunkure, Alhaji Muhammad Isah Umar, ya naɗa Alhaji Adamu A. Mato a matsayin Turakin Bunkure. A...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya baiyana cewa an ƙara ƙaimi wajen tabbatar da cewa lallai masu garkuwa da ɗalibai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Darakta-Janar na Hukumar Bautar Ƙasa, NYSC, Shuaibu Ibrahim, ya yi kira ga attajirai da kamfanunuwan ƙasar nan da su kwaikwayi...
Daga yasir sani abdullahi Manyan dilolin kayaiyakin kamfanin BUA Group sun tabbatar da cewa kamfanin ya yi alƙawarin ba zai ƙara farashin kayayyakin...
Daga yasir sani Abdullahi A yau Talata ne Babbar Kotun Taraiya a Jihar Kano ta yi fatali da buƙatar da dakataccen Shugaban Hukumar Karɓar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa wani dalibi, Suyuɗi Sani, ɗan asalin jihar, da ga Ƙaramar Hukumar...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Talata ne Majalisar Dattijai ta kaɗa ƙuri’ar yin gyare-gyare ga kundin tsarin mulkin ƙasa na 1999 wanda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Jihar Kano ta kori ma’aikatan Hukumar Kula da Harkokin Filaye su huɗu sakamakon sayar da filayen jama’a, amfani da...