Daga kabiru basiru fulatan A jiya Talata ne dai Hukumar Kula da Tituna ta Jihar Kano, KAROTA ta cafke wani ƙasurgumin ɓarawo, mai suna...
Daga kabiru basiru fulatan Awanni kaɗan bayan tsige Mahdi Aliyu Gusau, Majalisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta tantance Sanata Hassan Nasiha a matsayin sabon...
Daga muhammad muhammad zahraddin Majalisar Dokokin Jihar Zamfara a ranar Laraba ta kaɗa ƙuri’a domin tsige mataimakin gwamnan jihar Barrista Mahdi Aliyu Gusau....
Daga kabiru basiru fulatan Kamfanin daukar hoto na Blue Len’s Multimedia, ya wallafa hotunan yadda dalibai maza yan makarantun boko ke samun kalubale ga harkokin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gobara ta tashi a hedikwatar ma’aikatar kuɗi ta Najeriya da ke Abuja babban birnin ƙasar. Babu tabbaci kan ko me ya jawo...
Daga yasir sani abdullahi Wasu da ake zargin masu kutse ta intanet ne sun ƙwace iko da shafuka 34 na ƙasar Mozambique sa’o’i bayan gwamnatin ƙasar...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙaramar Hukumar Tarauni, Habu Zakari, wanda a ka fi sani da Habu PA ya ɗau nauyin yi wa yara...
Daga kabiru basiru fulatan Gobara ta tashi a hedikwatar ma’aikatar kuɗi ta Najeriya da ke Abuja babban birnin ƙasar. Babu tabbaci kan ko me ya jawo...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle za ta sake neman mai tsaron bayan Najeriya Zaidu Sanusi da ke wasa a FC Porto. Jaridar ‘A Bola’ ta...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC, reshen Jihar Gombe, a jiya ta samu hukunci a kan Sarah Ochekpe, tsohuwar...
Kwankwaso ya ƙaddamar da ƙungiyar da ya kafa domin ceto Nijeriya da ga halin ƙaƙanikayi A jiya ne tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya sanar...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar da ke kula da gasar Serie A ta ƙasar Italiya ta dakatar da kocin Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta AS...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Talata ne dai Saudi Arebiya, a karon farko a tarihin ta, ta fara bikin ranar tunawa da kafuwar ta...
Daga yasir sani abdullahi A ranar Talata ne tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya bayyana kafa runduna a karkashin inuwar kungiyar National Movement,...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana jagorantar wani gagarumin taro na wasu manyan siyasar...
YANZU-YANZU: Kwankwaso ya kafa sabuwar kungiya mai suna TNM A yanzu haka ana kaddamar da sabuwar kungiyar ta siyasa ‘The National Movement (TNM) a hukumance a...
Daga kabiru basiru fulatan Wani direban adaidaita-sahu ya tsallake rijiya da baya, bayan da wasu matasa da ya ɗauka su ka bashi alewa mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kotun Majistare mai lamba 47, ƙarƙashin Mai Shari’a Hadiza Muhammad Hassan, a jiya Litinin ta yanke wa wani kurma hukunci...
Daga yasir sani abdullahi Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Naija ta ce ƴan ta’adda sun kashe jami’an hukumar tsaro ta ‘Civil Defence’ huɗu a...
Daga muhammad muhammad zahraddin Babban jami’in ‘yan sandan Najeriya da aka dakatar ya musanta zargin alakanta shi da kungiyar masu safarar miyagun ƙwayoyi ta ƙasa da...