Kungiyar manoman masara ta Najeriya ta ce an samu gagarumin sauyi a yadda ake noman masara a kasar a karkashin shirin gwamnatin kasar na ba da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Biden na Amurka ya ce tabbas shugaba Vladimir Putin ne ya ba da umarnin Rasha ta mamaye Ukraine, yana mai...
Daga yasir sani abdullahi ADIRESHIN E-MAIL: Dole ne mai yin rijista ya zama yana da adireshin email. Saboda haka yana da kyau a kirkiri...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Dokokin Kasa ta shirya wata doka da za ta sa ilimin aikin noma ya zama muhimmin darasi a manhajar...
Daga aminu usman jibrin Harry Kane mai shekara 28 zai jinkirta zuwa karshen kaka kafin ya yanke matsaya kan makomarsa a Tottenham, ɗan wasan wanda...
Daga kabiru basiru fulatan Sadiya ta bayyana haka ne bayan an yi mata tambaya game da amfanin da N5,000 da gwamnati ke ba wa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar da ke kula da wasannin Olympics (AIU) ta sanar a ranar Juma’a cewa, an dakatar da ‘yar wasan da...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya yi kira ga ƴan majalisar jihar, na jiha da na taraiya, da su yi...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Juma’a dai wasu gungun matasa, su 152, waɗanda su ka yi adabo da dabanci, sun kasance baki har...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mutane goma sha bakwai sun rasa ransu sanadiyar wani hatsarin mota da ya faru a yau Juma’a Rahotanni sun ce...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya rattaba hannu a wata sabuwar doka a yunƙurin sa na magance rashin tsaro...
Daga kabiru basiru fulatan A ranar Talata ne wasu ƴan bindiga da a ke zargin ƴan haramtacciyar ƙungiyar masu Rajin Samar da Yankin Biafra, IPOB...
Daga aminu usman jibrin Hukumar ƙididdiga a Najeriya National Bureau of Statistics (NBS) ta ce jumillar abin da Najeriya take samarwa da ake kira Gross Domestic...
Daga yasir sani abdullahi Bayan awanni da Kotun Ɗaukaka Ƙara ta shure nasarar da ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau ta yi a Babbar Kotu a...
Daga yasir sani abdullahi Dan wasan Faransa Kylian Mbappe mai shekara 23 ya kwadaitu da Liverpool bayan raina kwazon Real Madrid a karawarsu ta zakarun Turai da kungiyarsa ta Paris...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da yawaitar kashe-kashe da munanan hare-haren da ake kaiwa ‘yan sanda da...
Daga kabiru basiru fulatan Wata tsohuwa ‘yar Najeriya mai shekaru 102, Nonye Josephine Ezeanyaeche, ta bayyana aniyarta ta tsayawa takarar shugaban kasa a...
Daga yasir sani abdullahi Tsohon Sanatan Jihar Kogi, Dino Melaye ya samu muƙamin Shugaban Kwamitin Amintattu na Goyon Bayan Jam’iyyar PDP. Melaye ya sanar...
Daga aminu usman jibrin Gwamnatin Taraiya ta baiyana cewa waɗanda su ka amfana da shirin N-Power 300,000 ne za su bashi da ga...
Daga aminu usman jibrin A yau Alhamis ne Mai Shari’a Peter Kekemeke na Babbar Kotu a Abuja ya yanke wa wasu korarrun ƴan sanda...