Daga yasir sani abdullahi An dade ana cece-kuce a kasar kan wadanda suka kammala karatunsu ba su iya kare shaidarsu ba, kuma ba su...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban kasar Aljeriya, Abdelmadjid Tebboune ya bayyana shirin gwamnatinsa na bullo da biyan alawus-alawus ga matasa marasa aikin yi a...
Daga yasir sani abdullahi Wasu masu bincike sun baiyana cewa sun gano jinsi goma na jemage a wasu dajika a Nijeriya waɗanda ba a...
Daga kabiru basiru fulatan Malaman Jami’ar Prince Audu, PAAU, a yau Laraba sun baiyana cewa ba za su shiga yajin gargadi da Ƙungiyar Malaman...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Hukumar Hisbah a Kano ta kama mutum 78 maza da mata bisa zargin za su yi auren jinsi. An kama su ne...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A jiya Talata ne Majilisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta baiyana cewa babu wata dokar kotu da za ta...
Daga yasir sani abdullahi Shahararren mawaƙin nan na Nijeriya, David Adeleke, wanda a ka fi sani da DavidoDavido ya cika alƙawarin da ya ɗauka...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Sashen Ƙididdiga na Najeriya, Dr Simon Harry, ya ce ƙarancin man fetur da ake fama da shi a wasu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kwamitin ladabtarwa na rundunar ‘yan sandan Najeriya ya ba da shawarar tsige kwamandan IRT da aka dakatar, DCP Abba Kyari, zuwa...
Daga yasir basiru fulatan Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta kama wasu manajoji hudu da...
Daga kabiru basiru fulatan Yayin da wahalar man fetur ke ci gaba da kamari a biranen Najeriya, Aminiya ta gano cewa yanzu haka a...
Daga yasir sani abdullahi GWAMNAN Jihar Zamfara Alhaji Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa daga yau babu sauran wanda zai kara bayyana kansa a...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin PSG ta doke Madrid 1-0 mai ban haushi a zagayen kungiyoyi 16 a birnin Paris. Dan wasan gabanta Kylian Mbappe ne ya...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya buƙaci jami’an tsaro da su gaggauta bincike da kamo waɗanda su ka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano, KEDCO ya baiwa yankunan da ya ke hulɗa da su haƙuri sakamakon ƙarancin...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Cristiano Ronaldo ne ya ci kwallon farko bayan an dawo hutun rabin lokaci, a wasan farko da United taci cikin wasanni hudu....
Daga aminu usman jibrin Wata Kotun Shari’a da ke zaman ta a Rigasa, Jihar Kaduna ta aike da wasu kishiyoyi matan wani mutum mai...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin PSG na kokarin ganin ta kai ga matsayin lashe kofin gasar a karon farko yayin da Madrid take tunkaho da...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Jihohin Najeriya da dama sun shiga wannan makon da matsananciyar matsalar man fetur, wadda daman tun bayan sati biyu da suka gabata...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce duk da nasarar da ta samu a Kananan Hukumomi uku a zaben da aka...