Daga yasir sani abdullahi Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu...
Daga kabiru basiru fulatan Wani rahoton shekara-shekara da ƙwararru a fannin tattalin arziki ke fitarwa ya ce kusan rabin al’ummar duniya ne kadai ke...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Kamfanin mai na gwamnatin Najeriya NNPC ya bayyana sunan kamfanonin mai na ‘yan kasuwa da yake zargi da shiga da gurɓataccen...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban kamfanin kera motoci na ‘INNOSON’ Chief Innocent Chukwuma Nwala, ya ce nan ba da jimawa ba kamfaninsa zai...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ya ƙaddamar da sabbin rukunin gidaje da gwamnatinsa...
Daga yasir sani abdullahi Firaministan Libya Abdulhamid al-Dbeibah ya tsallake rijiya da baya a yunkurin hallaka shi da wasu ‘yan bindiga suka yi. An yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Rasha ta fara atisayen soja na kwana 10 tare da Belarus ana tsaka da fargabar girke dubban dakarunta a iyakar...
Daga yasir sani abdullahi Cinikin Kiripto wanda aka fi sani da ciniki da hada-hadar kuɗin da ake yi ta intanet, tana ƙara samun karɓuwa...
Daga kabiru basiru fulatan Jose Peseiro ya ce ya fasa karbar aikin horar da tawagar Super Eagles ta Najeriya ne bisa rashin jituwa da suka...
Daga yasir sani abdullahi Mai dakin shugaban Najeriya, Aisha Buhari ta ziyarci Kano domin ta’aziyya ga iyalan Sheik Ahmad Bamba da kuma Hanifa Abubakar,...
Daga kabiru basiru fulatan A jiya Laraba ne dai Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC, shiyyar Jihar Kaduna ta gurfanar da wani Yakubu Musa...
Daga Muhammad muhamm zahraddini Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta lalata sama da kwalaben barasa miliyan 3.8 da aka kwace a watannin baya....
Daga kabiru basiru fulatan Yan wasan Chelsea da ba a yi wa allurar rigakafin korona za su rasa damar buga wasan zakarun Turai da...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban hukumar yaki da masu sha da ta’ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, Birgediya Janar Mohamed Buba Marwa (murabus) ya bukaci...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Senegal ta bai wa dukkanin ‘yan tawagar wasan kwallon kafa na kasar ladan kudi da filaye saboda nasarar da suka yi...
Daga kabiru basiru fulatan Wata gobara ta tashi dazu da rana a unguwar guragu da ke Karmajiji a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja. Gobarar...
Daga Ibrahim abdullahi Dan wasan kwallon kafar Faransa, na fuskantar daurin shekara 4 a gidan yarin Faransa idan har a ka kama shi da...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar lafiya ta duniya (WHO), ta ce, cutar sankara wadda aka fi sani da kansa na hallaka mutane dubu ɗari...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar sojan Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe jagoran ƙungiyar IPOB da ESN masu fafutikar kafa ƙasar Biafra a Jihar...
Daga yasir sani abdullahi Manchester United ta barar da damar shiga jerin kungiyoyi hudu na farko na gasar Firimiyar Ingila a ranar Talata, bayan da...