Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar zartaswar kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU za ta fara zaman kwanaki biyu a jami’ar Legas, Akoka ranar Asabar...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina ta baiwa iyalin DPO ɗin da ƴan fashin daji su ka kashe, Abdulkadir Rano, tallafin naira miliyan...
Daga kabiru basiru fulatan An yi gobara a gidan Sheikh Ahmad Gumi da ke Kaduna .. An yi gobara a gidan Sheikh Dakta Ahmed...
Daga kabiru basiru fulatan Sifeto-Janar na Ƴan Sanda na Ƙasa, Alkali Baba, ya naɗa Olumuyiwa Adejobi a matsayin sabon Kakakin Rundunar Ƴan Sanda ta...
Daga yasir sani abdullahi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar ya ce siyasar Nijeriya ta ƙazance ta kuma taɓarɓare. Abubakar ya baiyana...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Bayan ya shafe kwanaki goma sha biyu a gidan yari, a ƙarshe dai Muaz Magaji, babban ɗan adawar Gwamnan...
Daga yasir sani abdullahi Allah Ya yi wa Magajin Garin Sokoto, Alhaji Hassan Marafa Danbaba rasuwa a ranar Asabar a Kaduna bayan gajeruwar rashin...
Daga kabiru basiru fulatan Yayin da a ke ci gaba da gabza rikici a cikin jam’iya mai mulki APC a Jihar Kano, ɓangaren da...
Daga yasir sani abdullahi Dakarun sojin sama na Nijeriya, ƙarƙashin’Operation Thunder Strike’, sun hallaka ƴan ta’adda 20 a yankin Makarantar Koyon aikin Soja....
Daga kabiru basiru fulatan Kotun Majistare mai lamba 58 da ke zaman ta a unguwar Nomansland ta sassautawa Muaz Magaji, babban ɗan adawar Gwamnan...
Daga yasir sani abdullahi A Najeriya, yau ake gudanar da zaben shugabanni da kansiloli na yankunan kananan hukumomi shida na Abuja, babban birnin tarayyar...
Daga kabiru basiru fulatan Mauricio Pochettino na son Manchester United ta sayi kyaftin din Ingila Harry Kane, mai shekara 28, daga Tottenham, idan ya bar Paris...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Dutse – Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana cewa komai ya kankama don fara biyan mata masu juna biyu sama da...
Daga yasir sani abdullahi Wata mota ta tsunduma tafki, bayan da ta kwace wa direbanta ta haure gadar Shehu Musa ‘Yar Adu’a da ke kusa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sabon jadawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar ya nuna cewar, Najeriya ta haura matakai hudu, inda a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta jefa ƙuria’r amincewa da tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau daga kan muƙaminsa...
Daga yasir sani abdullahi A yau Juma’a ne Kwamitin Zartaswa na Jam’iyar PDP ya ɗage taron ta na yankin Arewa-Maso-Yamma, wanda ta sa...
Daga usman jibrin abdullahi Hukumar kwastam mai hana fasaƙwaurin kayayyaki a Najeriya ta ce ta kama maganin tari na codeine mai darajar naira miliyan 212...
Daga yasir sani abdullahi Babban Bankin Najeriya CBN ya ce zai daina sayar wa bankunan kasuwanci na ƙasar kuɗaɗen ƙasar waje nan da ƙarshen shekarar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini ‘Yan sandan Brazil sun sanar da kama wani matashi mai kimanin shekaru 20 da suka yi imanin cewa yana...