Daga Muhammad Muhammad zahraddini Har yanzu Muaz Magaji, babban ɗan adawar Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, bai shaƙi iskar ƴanci ba duk da...
Daga muhammad muhammad zahradini wani mai sana,ar dako a kasuwa yace yana samun sama da naira 150000 a wata, yabaiyana hakan ne ayayin da yake...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Ministan Sufuri, Mista Rotimi Amaechi ya bayyana cewa suna da niyyar kammala shimfiɗa titin layin dogo, wanda ta taso daga...
Daga kabiru basiru fulatan Rikicin shugabancin jam’iyyar APC a Kano na ƙara daukar sabon salo bayan ɓangaren da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya yi watsi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Ana alakanta ɗan wasan Faransa Kylian Mbappe da komawa Real Madrid idan kwantiraginsa ya ƙare da Paris St-Germain a karshen kaka, sai dai ɗan wasan...
Daga yasir sani abdullahi Wasu shugabannin siyasa da masu ruwa da tsaki na shirin kafa wata sabuwar jam’iyya da zata zama jam’iyya mai karfi...
Daga yasir sani abdullahi Wani fustattacen miji, Shams Sharif ya harbe mai ɗakinsa da wasu mutum uku a dangin ta sannan shima ya harbe...
Daga kabiru basiru fulatan Kotun Majistire, da ke zaman ta a Filin Jirgin sama na Kano, ta yanke wa wata jarumar Kannywood kuma shahararriyar...
Daga Muhammad Muhammad zahradd Kwamishinan Kuɗi na Jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki ya rabawa mata 50 Naira dubu 200 kowaccen su a matsayin jari domin...
Daga kabiru basiru fulatan Babban wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano, Abdulmalik Tanko, ya faɗa wa kotu cewa ba...
Daga yasir sani abdullahi Ɓangaren Jam’iyar APC a Jihar Kano, wanda Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya ce ba zai yarda da rabon muƙaman...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff ya ƙaryata rahotannin da a ke yaɗawa cewa ya na da hannu a...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Senegal Macky Sall ya ayyana Litinin a matsayin ranar hutun aiki don ci gaba da murnar lashe Kofin Ƙasashen Afirka (Afcon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Barcelona na fatan kammala cinikin dan wasan bayan Chelsea na Spain Cesar Azpilicueta, mai shekara 32, da dan wasan bayan Denmark Andreas...
Daga yasir sani abdullahai A jihar Kano, jam’iyyar APC mai mulki ta wayi gari cikin dakon wani sabon tsarin da uwar jam’iyyar ta kira “wanda zai...
Daga kabiru basiru fulatan Wani babban Dan kasuwa a singa yace tashin kaya yasamu asaline da manyan kamfanunu Aminu Muhammad tahir yabaiyana hakan ne...
Daga yasir sani abdullahi Ɗalibi ɗaya tilo da ya yi saura a hannun ƴan fashin dajin da su ka yi garkuwa da ɗalibai 121...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ƙasar Senegal ta lashe gasar cin kofin ƙwallon ƙafa ta Afrika Acon ta shekarar 2021 An shafe mintuna 120 ana fafatawa ba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Jagoran ɓangaren da ke rikicin shugabancin jam’iyar APC a Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya ce za su bi umarnin Allah...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jihar Kano ta kafa wani kwamiti da zai yi garambawul na tsari da yanayin aikin malaman makaranta a jihar....