Daga Muhammad Muhammad zahraddini – A cikin watanni biyar da suka gabata ne dai shugaban na Najeriya yai ta zagaya fadin duniya. Ku tuna...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo a ranar Talata ya tabbatar wa mazauna jihar cewa gwamnatinsa ba za ta take...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayen Kaya ta Jihar Kano, KCPC, ta bankaɗo wani waje da a ke haɗa jabun man...
Daga muhammad muhamad zahraddin Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya za ta rantsar da shugabanninta na jihohi 35 ranar Alhamis yayin da take cikin rikici a...
Daga muhammad muhamad zahraddin Kocin Chelsea Thomas Tuchel na zawarcin ɗan wasan Real Madrid mai shekara 24, Eder Militao, domin maye gurbin German Antonio Rudiger. (AS – in Spanish) Manchester City na...
Daga yasir sani abdullahi Masu iya magana na cewa abinda ya koro ɓera ya faɗa wuta to ya fi wutar zafi. Wannan karin maganar...
Daga kabiru basiru fulatan Babban Halifan Tijjaniyya, Sheikh Muhammad Mahi Ibrahim Nyass, ya nisanta kansa da wani talla da a ka buga a jarida,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Tsohon Kwamishinan Aiyuka da Gine-gine na Jihar Kano, Muaz Magaji zai ƙara kwana ɗaya a gidan yari, inda a ka...
Daga yasir sani abdullahi Dakataccen Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya maka Gwamnan Kano, Abdullahi Umar...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon mai neman takarar Gwamna kuma ƙusa a Jam’iya mai mulki ta APC a Jihar Gombe, Jamilu Isyaku Gwamna ya...
Daga muhammad muhammad zahraddin Manchester City “za ta yi iya yinta” wajen shawo kan ɗan wasan Borussia Dortmund Erling Braut Haaland ya cimma yarjejeniya da su, duk da sanin...
Daga muhammad zahraddin Bayanai daga ƙaramar hukumar Birnin Gwari, mai fama da hare-haren ‘ya fashin daji sun ce a baya-bayan nan wasu ƙauyuka a yankin sun...
Daga Yasir sani Abdullahi Wani abu da ke jan hankalin ‘yan Najeriya bai wuce batun shugabancin kasar ba, inda wasu ke ganin ya kamata...
Daga Kabiru basiru fulatan Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sahale gina gidaje 5,000 domin ma’aikatan gwamnati da malaman makaranta. Kakakin Majalisar, Hamisu Ibrahim Chidari ne ya...
Daga muhammad muhammad zahraddin Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyu a cikin wani kogi, bayan da kwale-kwalen su...
DAGA muhammad muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta ceto yara sama da dari daya da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Tsohon gwamnar Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya, Peter Obi, ya ce zai tsaya takarar shugabancin kasar idan har jam’iyyarsa...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kamfanin sufurin jirgin sama na Ethiopia ya dawo safara da jirgin Boeing samfurin 737 Max a karon farko tun bayan hadarin da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Gwamnatin Najeriya ta dakatar da gidan rediyon Vision FM mai cibiya a Abuja, daga gabatar da fitaccen shirin nan nasa mai suna...
Daga Yasir Sani Abdullahi. Gwamnatin Nigeria ta dakatar da shirin idan mikiya shirin da gidajen radio vision FM ke gabatarwa a duk ranakun aiki hadi da...