Daga muhammad muhammad zahraddin Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami a gabar tekun gabashin kasar, gwajin makami mai linzami na bakwai cikin wata guda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Mazauna yankin Birnin Gwari da ke jhar Kaduna a arewa maso yammacin Najeriya na ci gaba da kasancewa cikin fargaba, sakamakon ƙaruwar...
Daga Yasir sani abdullahi Soludo, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, wanda ya lashe zaben gwamnan Anambra a ranar 6 ga watan Nuwamba, 2021 a...
Daga Yasir Sani abdullahi Kamaru ta kori gambia gida a kasar Aafcon A wasan da akayi ayau tsakanin gambia da kasar kamaru kamaru ta samu nasara...
Daga Yasir sani Abdullah Babbar Jam’iyar adawa ta PDP a Jihar Kano ta yi kira ga hukumomin yaƙi da cin hanci da rashawa na...
Daga Kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen Jihar Yobe ta kama mutum uku da zargi da fashi da makami da fasa gida domin sata....
Daga Kabiru basiru fulatan Sauran kawayen Ukraine na nuna mamaki da damuwa kan kin taimaka wa Ukraine da makamai da Jamus ta yi. Amma wannan mataki...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kungiyar Everton ta bai wa tsohon dan kwallon tawagar Ingila, Frank Lampard aikin horar da ita. Lampard, mai shekara 43, bai da...
Daaga muhammad muhammad zahraddin ‘Yan sanda a jihar Ogun da ke kudancin Najeriya sun kama wasu matasa uku da ake zargi da kashe wata mace domin...
Daga muhammad muhammad zahraddin Rundunar sojin Najeriya ta ce a ci gaba da yaki da take da ” ‘yan ta’adda” a yankin arewa maso yammacin Najeriya,...
Halin yanzu ana sayar da buhun siminti kusan N5000 Babban bankin Kasa Ya Bukaci Kamfanin BUA, Da Dangote Da Su Rage Farashin Siminti da yake neman...
Daga Yasir sani Abdullah A yayin da ake ci gaba da kiraye-kirayen sauya takara daga Arewa zuwa Kudu domin zaɓen shugaban ƙasa a shekarar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kotun shari’ar Musulunci da ke Hotoro Masallacin Juma’a a Jihar Kano ta bayar da umarnin kamo mata Jarumin wasan Hausan,...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar sadarwa ta Najeriya ta yi gargadi ga masu amfani da caja ko kuma wajen jona caji a ko ina...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ana fargabar rasa ran wani direban mota sakamakon gudun wuce Sa’a da yake yi a safiyar ranar Asabar. Haɗarin...
Daga muhammad muhammad zahraddin Barcelona da Juventus sun mika wa Arsenal tayin daukar dan wasan gaban Gabon, Pierre-Emerick Aubameyang, mai shekara 32 a matsayin aro na...
Daga muhammad muhammad zahraddin Wani dalibi dan ajin karshe a Jami’ar Bayero ta Kano (BUK) ya yanke jiki ya fadi matacce...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Asabar 29 ga watan Janairu ne gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje zai bai wa sabon sarkin Gaya, Alhaji Aliyu...