Gwamnatin Nigeria ta dakatar da shirinnan Mai farin jini Mai suna idan Nikita Shirin da gidajen vision fm ke gabatarwa a duk ranakun aiki tare da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci hukumar kwastan ta kasar da ta biya diyyar mutanen da jami’anta suka kashe da wadanda suka raunata...
Daga muhammad muhammad zahraddin An yi faɗa kaca-kaca tsakanin jakadun Amurka da Rasha a wajen taron Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya, bayan da Amurka ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Manistar jinkai Sadiya Kuma shugabar Kwamitin kula da harkokin makarantu na kasa ta ce za a samar da abinci kyauta...
Daga Yasir sani abdullahi Ƙungiyar Haɗin kan Afirka, AU, ta sanar da cewa ta dakatar da Burkina Faso da ga dukkan al’amuran ta sakamakon...
Daga kabiru basiru fulatan Sifeto-Janar na Ƴan Sanda, Usman Alƙali Baba ya naɗa Amabua Ashe Mohammed a matsayin mace ta farko Mai bada Shawara...
Aubameyang na daf da sauya sheƙa zuwa Barcelona Yayin da saura ƙasa da awanni biyu a rufe kasuwar cinikaiyar ƴan wasa ta tsakiyar kaka, da alama...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC ta ka da kuma tsare Manajan-Daraktan Kamfanin Sufurin Jiragen Sama na Medview, Muneer...
Daga. Yasir sani Abdullahi Kotu ta aika da tsohon kwamishinan ayuka. Muazu magaji.mai Lakabin dan sarauniyya gidan gyran Hali Hakan nabiyowane sakamakon wata suka da muazu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Wasu zakuna biyu da ake kulawa da su a wani gidan zoo sun kashe mutumin da yake ba su abinci. Shaidu...
Daga Yasir sani abdullahi Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya ce ya fadawa, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar cewa ya yi tsufa da...
Daga Yasir sani abdullahi Gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum ya amince a bai wa wani asibiti mai zaman kansa a...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar dokokin Italiya ta sake zaɓar shugaba Sergio Mattarella a zangon mulki na biyu. Sai da a ka kai gwauro,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini A na zargin wasu ƴan tagwaye, ƴan shekara 16 da haihuwa, Chukwuemeka da Chukwuebuka Okpe, da yiwa wata ƴar shekara...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta dauki dan wasan Wolves aro zuwa nan da karshen kakar wasanni ta ba. Kungiyar za...
Daga Yasir sani abdullahi Hukumar Yaƙi da Masu yi wa Tattalin Arzikin ƙasa Zagon-ƙasa, EFCC, ta tsare Darakta-Janar na gidan rediyon ƙasa, Voice Of...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta jaddada cewa dokar haramta amfani da mutum-mutumi a shagunan teloli da na sayar da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Gwamna Atiku Bagudu na Jihar Kebbi ya ce gwamnatin jihar ta saki Naira miliyan 220 domin gina masallaci, da za a...
Daga Yasir sani abdullahi An samu gagarumin tashin hankali a yankin Oke Aregba da ke Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun, bayan da aka kama...
Daga kabiru basiru fulatan A makon da ya gabata wasu ‘yan bindiga da ba a sansu ba sun kashe basaraken gargajiya na kauyen Agodo da ke...