News
Kotu ta aika da mu, azu magaji gidan kurkuku
Daga. Yasir sani Abdullahi
Kotu ta aika da tsohon kwamishinan ayuka. Muazu magaji.mai Lakabin dan sarauniyya gidan gyran Hali
Hakan nabiyowane sakamakon wata suka da muazu yayiwa gwamnan kano Dr Abdullahi Umar ganduje kotundai tana tuhumar tsohon kwamishinan ayyukanne da mu,azu magajin dan sarauniya da wasu kalaman da yayi a kwana kwanannan