Daga yasir sani abdullahi Musulmai mata da ga ƙungiyoyi daban-daban, ƙarƙashin inuwar Gamaiyar Matan Musulmi na Nijeriya, a yau Asabar sun yi wani gangami...
Daga yasir sani abdullahi Wata tankar mai ta kama da wuta a Ƙaramar Hukumar Soba da ke Jihar Kaduna. Waɗanda suka shaida lamarin sun bayyana...
Daga kabiru basiru fulatan Gobara ta tashi a cocin Africa Ta Kudu ta Saint George’s Cathedral, inda a nan ne aka binne gwarzon yaƙi da...
Daga yasir sani abdullahi A yau Lahadi Masar za ta kara da Senegal a wasan ƙarshe na gasar cin kofin Afrika wato Afcon da Kamaru...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Aliyu Muhammed Manzo, wani matashi ɗan takarar muƙamin Shugaban Matasa na Jam’iyar APC na ƙasa, ya bugi ƙirji cewa shi...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan jihar Rivers Nyeson Wike ya ce, duk ranar da al’ummar kudancin kasar nan suka bayyana matsayarsu kan zaben shugaban...
Daga yasir sani abdullahi Jam’iyar APC ta samar da wani tsari na raba muƙamai tsakanin ɓangarorin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sanata...
Daga yasir sani abdullahi An bayyana neman zabin Allah a shugabanci shi ne mafita ga rayuwar ‘yan Nigeria, ta cikin wani rubutaccen sako da...
Daga yasir sani abdullahi Liverpool za ta sake tattaunawa da Fulham a wannan watan kan cinikin Fabio Carvalho, mai shekara 19, yayin da suke neman...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin babban Editan Radio France International Garba Aliyu Zaria ya rasu. Babban editan gidan radio na RFI Bashir Ibrahim Idris ne...
Daga yasir sani abdullahi Dakarun hukumar Hisbah sun kai sumame a rukunin wadansu gidaje, bisa zargin ana amfani da gidajen wajen aiwatar da karuwanci...
Daga Muhammad Muhammad zahradd Shugaban ya wallafa hakan ne cikin wani sakon Twitter inda ya ce an gwada shi an kuma tabbatar ya kamu da wannan...
Daga muhammad muhammad zahraddin Wakilin Masar a Kamaru Medhat El-Meligy, ya ce Masar za ta ware jiragen sama 10 domin daukar magoya bayan kasar zuwa Kamaru...
Daga yasir sani abdullahi An sanar da Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall a matsayin sabon Shugaban Ƙungiyar Tarayyar Afrika. Shugaba Sall ya karɓi jagorancin ƙungiyar...
Data Muhammad Muhammad zahradd Wata doka da ke buƙatar akasarin baligai a Austria su yi riga-kafin korona ta fara aiki. Wannan doka wadda ita ce...
Daga kabiru basiru fulatan Uwar Jam’iyar APC ta Ƙasa ta faɗi dalilin da ya sanya ba ta rantsar da shugabannin jam’iyar na Jihar Kano...
Daga Muhammad Muhammad zahrad Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Nasiru Ma’azu Magarya, ya ce Mataimakin Gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau ya aikata wasu lokuta...
Daga yasir sani abdullahi Ministan ilimi na Tanzania Adolf Mkenda ya ce matakin da gwamnatin ƙasar ta ɗauka na barin ɗalibai mata su ci gaba...
Daga yasir sani abdullahi Ministan Harkokin Ƴan Sanda, Maigari Dingyadi ya ce Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari na fafutukar gyara harkar tsaro ya kuma inganta...
Daga kabiru basiru fulatan Nana Atiku, ƴar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ta baiwa wani jarumin masana’antar fina-finai ta kudancin Nijeriya, Nollywood, Zubby...