Daga Kabiru basiru fulatan Hirar da kafar Bbc tayi da ɗaya daga cikin tsofaffin jaruman Kannywood Ladi Cima, hirar ta jawo cecekuce a tsakanin...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar kula da lamurran ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje ta sake jaddada kira ga ‘yan ƙasar mazauna Ukraine da su “ankare”...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Shugaban Amurka Joe Biden ya yi kira ga ‘yan kasar mazauna Ukraine su gaggauta tattara ya-na-su-ya-na-su kuma su fice daga kasar...
Daga kabiru basiru fulatan Mai dakin shugaban kasa Hajiya AISHA BUHARI ta koma birnin tarayya Abuja daga KADUNA ta cikin Jirgin Kasa dake zirga-zirga...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar tace fina-finai ta NIGERIA ta ce a shekarar 2021 ta samu nasarar kwace fina-finan batsa (Blue Films) sama da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kullum sai kara samun matasa da suka iya taka leda a Arewacin Najeriya ake yi, amma yawancinsu gwanancewar tasu kan...
Daga kabiru basiru fulatan Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya sake yin kira ga gwamnatin Najeriya da ta soke tallafin man fetur...
Daga yasir sani abdullahi Gwamna Matawalle ya bai wa Majalisar Dokoki da Kotunan Zamfara ‘yancin gashin kan su Al’ummar Jihar Zamfara na ci...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini wargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta sake ba da tabbacin cewa za ta yi duk mai yiwuwa don ganin an...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnatin Taraiya ta yi alƙawarin kammala kasuwar gwala-gwalai, wacce a ka fara ginawa a Jihar Kano, nan da watanni...
Daga kabiru basiru fulatan Naziru M Ahmad, wanda aka fi sani da Sarkin Waka, ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyo, jim...
Ɗan wasan gaba a Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara 37 na son ayita ta kare tsakaninsa da wakilinsa kan makomarsa a Manchester United sakamakon yadda rayuwa ta yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Ƙugiyar SERAP ta ce babu abin da zai hana Hukumar Kula da Gidajen Rediyo ta Ƙasa (NBC) fuskantar matakin shari’a...
Daga kabiru basiru fulatan Babban lauyan gwamnati kuma Kwamishinan shari’a na jihar Kano, Barrister Musa Abdullahi Lawan,ya bayyana cewa hukumar bayar da tallafin shari’a ta...
Daga yasir sani Abdullahi Shugaban kwamitin hadin gwiwa na jam’iyyar APC na kasa/jiha, kuma gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa...
Daga kabiru basiru fulatan cikin shirin daga bakin mai ita da bbchausa sunkayi da jaruma ladin cima haruna inda ake tambayoyi inda ankayi mata...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Wakilan Najeriya ta nemi gwamnatin ƙasar ta dakatar da kamfanonin mai na ‘yan kasuwa da suka shigar da gurɓataccen...
Daga yasir sani abdullahi . Yarima Charles mai jiran gadon Masarautar Birtaniya ya kamu da cutar korona har ma ya killace kan sa, a cewar fadarsa...
Daga kabiru basiru fulatan Shelkwatar Tsaro ta Ƙasa ta baiyana cewa jami’an rundunar soji ta Operation Hadin Kai sun hallaka ƴan Boko Haram da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Hukumar Kula da Zirga-zirga ta Jahar Katsina ta hana Motocin Kano Line shigowa Jahar Katsina gaba ɗaya. Wannan mataki an...