Daga kabiru basiru fulatan Abdulmalik Tanko, wanda a ke zargi da yin garkuwa da kuma kashe dalibarsa, Hanifa Abubakar, ƴar shekara 5, ya musanta...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, NDLEA ta sanya a nemo mata shararren ɗan sandan nan, Abba Kyari...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano, Injiya Mu’azu Magaji, wanda aka fi sani da Dan Sarauniya, ya ziyarci tsohon Gwamnan...
Daga kabiru basiru fulatan ‘Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da ‘yan bindiaga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar bayan taronta na Majalisar Zartaswa ta kasa ta ayyana karin girman a matsayi na Farfesa an yi ne...
yasir sani abdullahi A Rana Mai Kamar Ta Yau, Goma Sha Huɗu Ga Watan Fabrairu, Shekarar Dubu Biyu Da Biyar 2005, Aka ƙaddamar da...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton na sansanin ‘yan fashin ne mai suna Ada Aleru, sun yi garkuwa da wani jami’in hukumar kwastam mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Bayan kwashe awanni ta na tattaunawa a kan yadda za ta ɓullo wa lamarin rikicin ta da Gwamnatin Taraiya, Ƙungiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Mutanen unguwar Danbare da ke Ƙaramar Hukumar Gwale a Jihar Kano sun shiga tashin hankali da alhini bayan da a ka...
Daga yasir sani abdullahi Duk da dambarwar cikin gida da ya tirnike ƴan takara biyu da kowa ke ikirarin shine halastaccen ɗan takarar jam’iyyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Shugaban Amurka, Mista Joe Biden, yana ta yunƙurin samawa Amurkawa hanyoyin da za su wataya, musamman a wannan lokaci da...
Shekaru 46 da kashe Shugaban Kasa Janar Murtala Ramat Muhammad. Mai girma Walin Kano Alh. Mahe Bashir Wali wanda ya kasance makusanci ga tsohon shugaban mulkin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Waɗanda suka kashe matar matar mai suna Rukayya sun ji wa ƴaƴanta biyu rauni. Abin ɗaure kai game da yadda aka kashe...
Daga kaniru basiru fulatan Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, NDLEA, sun cafke wani ɗan ƙasar Indiya, Vyapak Nutal da...
Daga kabiru basiru fulatan Naziru sarkin Waka yayi alkawarin bai wa dattijuwar masana’antar KANNYWOOD Ladin Cima kyautad Naira Miliyan 2 domin ta ja jari....
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa Sani Zorro a matsayin Babban Mai Taimaka masa na Musamman a kan Dabarun Hulɗa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Ministan yada labarai na Najeriya Alhaji Lai Muhammad ya caccaki Twitter tare da zargin kamfanin da zama mai fuska biyu....
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Rana ce da hukumar raya al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya ta kebe musamman don tunawa da tasirin da kafar rediyo...
Daga muhammad muhammad zahraddin A lokuta da dama, yan wasan nahiyar Afrika da aka haifa a Turai ko kuma suka tashi a can sukan sauya sheka...
Daga kabiru basiru fulatan A irin wannan yanayi yana da kyau masu zabe su rika kula da idon basira domin gudun faɗawa hannun mayaudara....