Daga Muhammad Muhammad zahraddin A yau Alhamis ne Babbar Kotun Shari’a da ke zamanta a cikin birnin Kano ta sanya ranar 3 ga watan Maris...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Kula da Gidaje ta Taraiya, FHA, ta tuhumi Babban Daraktan ta da ke kula da Bincike, Ƙirƙira da Ci...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jahar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sake kiran ‘yan G7 a matsayin Banza 7 a karo na...
Daga yasir sani abdullahi “An batan suna daga ‘yan kungiyar IPOB/ESN da suka sha alwashin halaka ni, saboda hare-haren da na kai musu a...
Daga kabiru basiru fulatan Ministan da yai kaurin suna wajen kuka, Isa Pantami, ya yi magana a karon farko bayan kungiyar malaman jami’o’i ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kaftin ɗin Tawogar Ƙwallon Ƙafa ta Ƙasa, Super Eagles, Ahmed Musa ya baiwa tsohon ɗan wasan ƙasar, Kingsley Obiekwu tallafin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani jami’i a yau Alhamis yana sanar da cewa mata da yara mata sun 13 ne su ka rasu bayan...
Daga yasir sani abdullahi A baya dai Kotun tarayyar ta yanke hukuncin rushe zaɓen mazaɓu da ƙananan hukumomi na ɓangaren Gwamna Ganduje. Sai dai a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A ƙalla ƴan ƙungiyar ta’addaci ta ISWAP 34 ne a ka kashe a garin Marte na jihar Borno a wani...
Daga yasir sani abdullahi Ambaliyar ruwa da zaftarewar ƙasa a birnin Petropolis na Brazil sun halaka kusan mutaum 100, inda yawancin mutane kuma suka rasa muhallansu....
Daga aminu usman jibrin Mutum aƙalla takwas ne ‘yan bindiga suka kashe a kasuwar shanu ta Jihar Abiya da ke kudu maso kudancin Najeriya...
Daga kabiru basiru fulatan Har yanzu gidajen mai da dama a fadin Najeriya ba sa bayar da mai, lamarin da ya kara jefa ‘yan...
Daga yasir sani abdullahi Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin ƴan...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Kungiyar kwallon kafa ta Sevilla ta fara shirye-shiryen daukar dan wasan gaban Najeriya da Almeria Sadiq Umar. Yanzu haka kulob din da...
Daga kabiru basiru fulatan Daga Allah muke kuma gare Shi za mu koma. Wanda duk ya mutu, ba sauri ya yi ba, wanda kuma yake...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan wasan Faransa mai shekara 28 da ke buga tsakiya Paul Pogba, a shirye yake ya karbi tayi daga kungiyoyin firimiyar...
Daga yasir sani abdullahi Ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Pantami, ya jaddada bukatar gwamnati a kowane matati da makarantu su fi maida...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce matasa 78 da ta kama ba bikin auren jinsi su ka je...
Daga kabiru basiru fulatan Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Larabar ya ce a shirye ya ke ya cimma matsaya da malaman jami’o’in da...
Daga yasir sani abdullahi An jefe wani mutum da wata mata bayan da a ka kama su sun yi zina a Arewa-maso-Gababshin Lardin Badakhshan...