Daga muhammad muhammad zahraddin Matsalar kashe-kashen da ake yi don yin tsafi ta yi kamari a ‘yan kwanakin nan a Najeriya musamman a...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Abia Worriors 2-1 a filin Ahmadu Bello da ke garin Kaduna. Abia Worriors...
Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid za ta bi sahun Manchester United wajen neman kocin Paris St-Germain Mauricio Pochettino. (Mail) Dan wasan Manchester City da Portugal Bernardo...
Daga aminu usman jibrin Wata babbar kotun tarayya dake Abuja tayi watsi da karar da aka shigar gabanta ana kalubalantar ‘yancin da tsohon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Matasa da dama a Najeriya sun bazama a shafukan sada zumunta inda suka dinga mayar wa jagoran jam’iyya mai mulki ta APC...
Daga yasir sani abdullahi Kwamitin Riƙo na Jam’iya mai mulki ta APC ya sanya 26 ga watan Maris a matsayin ranar babban taro na...
Daga kabiru basiru fulatan Da alama dai yajin aikin gargaɗi da Ƙungiyar Malaman Jami’a ta Ƙasa, ASUU ta fara ba zai kai wata ɗaya...
Daga yasir sani abdullahi Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta saka ranar 26 ga watan Maris don gudanar da babban taronta na ƙasa. Mai magana...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mataimakin Kwamishinan Ƴan Sanda, DCP, Abba Kyari ya koka cewa ya na fama da rashin lafiya tun sanda Hukumar Yaƙi...
Daga yasir sani Abdullahi Wata Babbar Kotun Taraiya a Abuja, a yau Litinin, ta kori ƙarar da Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa, NBA ta...
Daga kabiru basiru fulatan Ƴan Sanda a Jihar Kaduna sun daƙile wani harin ƴan fashin daji a ƙauyen Kurmin Kare da ke Ƙaramar Hukumar...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar ɗalibai ta NANS a Najeriya ta ba gwamnatin tarayya da ƙungiyar malaman jami’a ASUU wa’adin mako ɗaya su sasanta ko...
Daga muhammad muhammad zahraddin Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da ƙarar da wata ƙungiya mai da’awar kare haƙƙin ɗan Adam ta shigar...
Daga musa abubakar . Rahotanni daga Fadar Buckingham da ke Birtaniya, sun tabbatar da cewa Sarauniyar Ingila, Elizabeth II ta kamu da cutar Coronavirus, a...
Daga yasir sani abdullahi Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPC, ya ce ya na sa ran samun litar man fetur sama da biliyan 2.3...
muhmmad muhmmad zahraddin Shugabannin ƙungiyar jami’o’in Najeriya ASUU ana sa ran za su gana a yau litinin kafin gana da gwamnatin tarayya a cikin...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Tsohon gwamnan Legas kuma jagoran jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya faɗawa matasan ƙasar cewa za su yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Har yanzu Arsenal na sha’awar sayen dan wasan gaba na Spain Alvaro Morata, mai shekara 29 wanda ke zaman aro (Calciomercato)...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin gwamnan Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau, wanda ake shirin tsigewa ya ce ana yi masa bita-da-ƙulli ne saboda ya ki bin...
Daga Abdulkadir Muhammad Sani Gidauniyar Alhaji Falalu Abba ta Kai tallafin ruwa unguwar darerawa dake bachirawa a karamar hukumar Gwale lamarin da yayi wa...