Daga yasir sani abdullahi Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta gurfanar da wani kamfanin sarrafa man girki a kotu sakamakon gaza ɗaukar matakan...
Daga kabiru basiru fulatan Babban dan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, Abdulazeez Ganduje, ya yi barazanar gurfanar da gwamnatin mahaifinsa a gaban kotu bisa...
Daga kabiru basiru fulatan Buhari ya saka hannu kan dokar ne ranar Juma’a a yayin wani takaitaccen buki a fadarsa a gaban idon Shugaban...
Daga muhammad muhammad zahraddin Rasha ta haramta duka wasu jirage da ke da alaƙa da Birtaniya shiga ƙasarta. Wannan na zuwa ne bayan da Birtaniya ta...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Kasar Ukraine, Volodymyr Zelesnky ya yi koken cewa an hallaka a ƙalla mutane 137, har da fararen hula a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata matashiya mai shekara 25 ta maka mahaifinta a wata kotu da ke zama a unguwar Rigasa a Jihar Kaduna saboda...
Daga yasir sani abdullahi Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta bi Napoli har gida ta lallasa ta da ci 4 da 2 a gaban...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Amurka, Joe Biden a ranar Alhamis ya sanar da ƙaƙaba wa Russia sabbin takunkumai bayan mamayewar da ta yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Amurka Joe Biden, ya sanar da saka wasu sabbin takunkumi akan Rasha, bayan mamayar da Shugaba Vladimir Putin ya kai da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin To can kuma a Rashar ana ta samun karuwar masu zanga-zangar ƙin jinin yaƙi a kusan garuruwa da birane 40 a fadin...
Daga Yasir sani abdullahi Gwamnan jihar Kaduna da ke shiyyar arewa maso yammacin Najeriya ya koka cewa matsalar hare-haren ‘yan fashin daji na dada kamari...
Daga kabiru basiru fulatan Fitaccen Mai tsara fina-finan Hausa na Kannywood, Abba Bashir, wanda a ka fi sani da Mai-shadda ya musanta rahotannin da...
Daga kabiru basiru fulatan Kotun Ɗaukaka Ƙara a yau Alhamis ta rage shekarun da a ka yanke wa tsohon ɗan majalisar wakilai, Farouk Lawan...
Daga muhammad muhammad zahraddin Manyan ƙasashen yammacin duniya sun yi ta mayar da martani kan kutsen da Rasha ta yi cikin Ukraine, suna zarginta da dawo...
Daga kabiru basiru fulatan . Alamu sun nuna cewa, fitaccen Mai haɗa fina-finan Hausa na Kannywood, Abba Bashir Mai-shadda zai aure ɗaya da ga cikin...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya miƙa kai bori ya hau, inda a ke sa ran a gobe Juma’a zai sanya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministar Jinƙai da Rage Raɗaɗin Ibtila’i da Ci gaban Al’umma ta Ƙasa, Sadiya Farouq ta baiyana cewa Majalisar Ƙoli ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Senegal ta kaddamar da sabon filin kwallon kafa mai cin mutum 50,000 wanda aka bude da wasan sada zumunta da ya...
Daga kabiru basiru fulatan Wata ‘yar kasar Rasha mai suna Beauty Queen ‘yar shekara 43 ta kasa rufe idanuwanta ko murmushi bayan da aka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin kwace wasu kadarori 10 da kudade a bankuna na...