Connect with us

News

Bayan sun amshe Miliyan 12: Likitoci sun komadar da fuskar Sarauniyar kyau, ta kasa yin murmushi da rufe idanu

Published

on

FB IMG 1645679310520
Spread the love

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

Advertisement

Wata ‘yar kasar Rasha mai suna Beauty Queen ‘yar shekara 43 ta kasa rufe idanuwanta ko murmushi bayan da aka yi mata tiyatar fam 20,000 a wani asibiti a Krasnodar, kudancin Rasha a kokarin gyara tsufa a mai da ita yarinya.

Abin bakin ciki, bayan ta kara kashe fam 20,000 (N11.3m) don gyara fuskarta, sai ya fara bayyana mata cewa ba za ta iya rufe idanuwanta ba ta motsa manyan sassan fuskarta ko murmushi.

Dangane da halin da take ciki, jaridar The Sun UK ta rawaito cewa, a yanzu Yulia ta maka likitocin biyu Andrey Komarov da Omar Khaled da aka yi mata tiyatar farko a gaban kotu bisa zarginsu da aikata ba daidai ba.

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *