Yasir sani abdullahi Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ƙofar sulhu a buɗe take tsakaninsu da ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau. A cikin wata...
Abubakar musa Hukumar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta fitar da rukunin waɗanda ba ƴan Saudiya da ba za su yi aikin Hajjin...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa abokin burmin sa a siyasa, Sanata Ibrahim Shekarau gugar zana,...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar hana sha da fataucin muyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wani mutum mai suna Abdulmumini Maikasuwa da Jabun...
Daga yasir sani abdullahi An kashe Amir Buba Danfulani da wasu fitattun kwamandojin ISWAP hudu a Tumbuns da gatari a yankin Sambisa da ke Arewa-maso-Gabas...
Daga kabiru basiru fulatan Akalla mutum tara ne aka tabbatar da rasuwarsu, wani mutum daya kuma ya jikkata a wani hatsarin mota da ya auku...
Daga yasir sani abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce tsautsayi ne ya sanya ya dawo ya ci gaba da...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa ya ce babu wani abu da jami’iyyun APC da PDP zasu nunawa al’umma...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Hakimai da dattawa a Masarautar Hausawan Ibadan da hadin gwiwar wakilan kungiyoyin iyaye da ’yan kasuwa sun shafe yinin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Idan mukai duba da gwamnatocin da suka gabata duk adaawarmu sai mun sarawa gwamnatin Buhari akan wadatuwar man fetur, saboda...
Daga Abdulkadir Muhammad Sani An ja hankalin dalibai da su mayar da hankali kan karantun addinin musulunci don tabbatar da samun ilimin zamantakewa mai cike da...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Kocin Tottenham, Antonio Conte ya ce tawagarsa ta rage karfi a kasuwar musayar ‘yan kwallo a watan Janairu duk da cewa sun...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen Jihar Zamfara ta ceto mutum 24 waɗanda ƴan bindiga suka yi garkuwa da su. A wata...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa Najeriya ta shige gaba, wajen yawan yaran da ba sa zuwa mkaranta a...
Daga yasir sani abdullahi Wasu ƴan bindiga sun kashe Sule Mathew, wanda ya kammala karatu a fannin sadarwa da sakamako mai daraja ta ɗaya...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta fitar da rukunin waɗanda ba ƴan Saudiya da ba za su yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa, NEMA ta ce a jiya Juma’a ne gobara ta tashi a sansanin ƴan...
Daga aminu usman jibrin A ranar 16 ga watan Febrairu ne a ka yanke wa tsohon babban akanta na Hukumar Alhazai Musulmai ta...
Daga yasir sani abdullahi Kwamishina a Hukumar Zaɓe ta Jihar Zamfara, ZASIEC, Hashimu Gazura ya rasu a wani mummunan haɗarin mota. Gazura ya rasu...
Daga kabiru basiru fulatan Mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana cewa “Shugaba Buharin yafi mafi yawan matasan da suke kalubalantar...