Daga Muhammad Muhammad zahraddini Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya girmma wasu ƙwararrun ‘yan ƙasar uku da lambar yabo ta Nigerian National Order of Merit (NNOM) ta...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce an samu ƙarin mutum 58 da suka kamu da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Kungiyoyin ‘yan kasuwa 60 na Kanada da Amurka sun yi kiran a kawo karshen zanga-zangar da ta haddasa babbar hanyar da...
Daga kabiru basiru fulatan Ƙungiyar Ƴan kasuwar man fetur Masu Zaman Kansu, IPMAN, ta baiwa matuƙa ababan hawa haƙuri bisa siyar musu da gurbataccen...
Daga kabiru basiru fulatan. Hukumar kwallon kafa ta Najeriya, NFF, ta sanar da ranar 27 ga watan Maris, a matsayin ranar da tawagar kasar, Super...
Daga yasir sani abdullahi Kalubale wani bangare ne nassara a cikin kasuwanci amma al,umma da dama basa la,akari da wannan dama saidai nassara. ...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Kyeftin ɗin tawagar Ingila Harry Kane ‘yana cikin farin ciki’ yayin da kocin Tottenham Antonio Conte da ƙungiyar ke son ɗan wasan...
Daga kabiru basiru fulatan Matsalar tsaro na ci gaba da tada hankula da daidaita al’umomi a yankunan arewacin Najeriya, baya ga mutanen da ke rasa...
Daga yasir sani abdullahi Wasu jiga-jigan siyasa daga jam’iyyu daban-daban da kungiyoyi zasu kaddamar da sabuwar jam’iyyar siyasa a mako mai zuwa, rahoton...
Daga yasir sani abdullahi Hukumomi a jihar Karnataka da ke kudancin kasar India sun rufe dukkanin manyan makarantu da kwaleji-kwaleji na tsawon kwana uku,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Masu ababan hawa sun yi ƙorafin cewa injinan su sun lalace, musamman a Legas da Abuja sakamakon amfani da wani...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Shirin Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya WFP ta ce mutum miliyan 13 ne suke fuskantar matsananciyar yunwa a fadin kusuwar...
Daga kabiru basiru fulatan Wani sakamakon bincike da gwamnati ta saki ya nuna cewa iyaye na biya domin a basu hutu a ma’aikatu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutum ɗaya sakamakon fashewar da rukunyar gas ta yi a hanyar...
Daga yasir sani abdullahi Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan fashin daji ne sun afka wa yankin Ƙaramar Hukumar Bakori da ke Jihar Katsina...
Daga yasir sani abdullahi Kwana huɗu bayan kai wani hari da ya yi sanadin mutuwar mutum aƙalla 12 a ƙaramar hukumar Maru cikin jihar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Hukumomi a Najeriya na iya mika wa Amurka jami’in dan sanda Abba kyari domin ya fuskanci tuhume-tuhumen da hukumar ‘yan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Majalisar dokokin Jihar Zamfara ta ce ta miƙa wa Mataimakin Gwamnan jihar, Mahdi Aliyu takardar sanarwar tsige shi da ga...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar yace yana fata ganin an samu mutum mai kamala a matsayin wanda zai lashe...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kwallon kafa ta Najeriya, NFF ta sanar da sauya fasalin yadda tawagar kasar, Super Eagles za ta kasance. NFF ta...