Connect with us

Interview

Kalubale ne matakin nassara a kasuwanci -suleiman ahmad ado

Published

on

Spread the love

Daga yasir sani abdullahi

 

 

Advertisement

Kalubale wani bangare ne nassara a cikin kasuwanci amma al,umma da dama basa la,akari da wannan dama saidai nassara.

 

Suleiman ahmad ado yabaiyana hakan ne yayin tautaunawarsa da wakilin mu muhammad muhammad zahraddin yace a lokacin da yafara kasuwanci na fuskanci kalubale kala-kala amma yanzu yama labari.

Advertisement

 

A lokacin da nafara kasuwanci abokaina da dama suna nunamun cewa kamar bata lokaci na nakeyi sakamakon sai nadawo makaranta ranar asabar da lahadi sanan nake zuwa kasuwa amma a wannan lokacin na zama abun so acikin abokaina sabida allah yarufa min asiri a cikin harkokin yau da kollen harna fara tunanin bazan,iya karbar aikin gwamnati ba sabida kudin da nake samu yanzu.

Daga karshe ina kira ga matasa da sudanga jure kalubale a rayuwa wata rana sai labari ba wanda da yayi nassara batari da kalubale ba .

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *