Daga kabiru basiru fulatan A jiya Juma’a ne dai kwamitin sulhun rikicin jam’iyar APC a Kano, ƙarƙashin jagorancin Shugaban Kwamitin Riƙon Ƙwarya na APC...
Daga muhammad muhammad zahraddin Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga rintsi a yayin da dambarwar zaben 2023 ke kara kankama....
Daga yasir sani abdullahi Russia da China sun chachaki Amurka game da irin mummunar rawar da ta ke takawa a Turai da yankin...
Daga kabiru basiru fulatan Abubuwa na tashin hankali suna ta faruwa a kewayenmu wadanda idan aka bibiyi silarsu za a ga cewa ginshikan tsarin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Manchester City na sha’awar sayen dan wasan bayan Uruguay Ronald Araujo, mai shekara 22, wanda ya dakatar da tattaunawa da Barcelona. (Sport...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Tsohon gwamnan jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya Alhaji Sule Lamido ya ce ba ya goyon bayan mulkin karba-karba. Ya bayyana haka...
Daga yasir sani abdullahi Yayin tserewa luguden wuta ta jiragen yaƙi na sojojin Nijeriya, ƴan ƙungiyar ƴan ta’adda ta ISWAP sun 25 ne su...
Daga kabiru basiru fulatan Ƴan ta’adda sun saki wani mutum ɗan Jihar Kano mai suna Muktari Ibrahim bayan da iyalin sa su ka cika...
Daga kabiru basiru fulatan Fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina finai ta Kanywood, Maijidda Abbas ta bayyana cewa da zarar ta yi aure za ta...
Daga Muhammad Muhammed zahraddini Mataimaki na musamman Ga Gwamnan Kano mustapha Badamasi Naburaska Ya Bayyana Cewa zai aiki tukuru wajen sauke nauyin da aka...
Daga kabiru basiru fulatan Wata kotu a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta bayar da belin tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Injiniya Mu’azu Magaji Dan...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kashe gobara ta Kaduna da ke arewacin Najeriya ta ce mutum shida ne suka mutu a gobara 114 da aka yi...
Daga Muhammed Muhammed zahraddini Tsohon gwamnan Jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya kuma sanata a yanzu, Rochas Okorocha, ya yi kira ga Shugaba Muhammadu...
Daga yasir sani abdullahi Kungiyar malama jami’a ta Najeriya ASUU ta nuna shakkunta game da cika alkawuran da gwamnatin shugaba Buhari ta dauka na samar da...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Taraiya ta amince da ƙarin kuɗin tafiye-tafiye da a ke baiwa maikata, wanda a turance a ke kira da...
Daga Yasir Sani abdullahi Shugaban majalisar malamai sheikh malan Ibrahim Khalil ya shiga jamiyyar ADC shugaban jam,iyyar na jahar kano musa shuaib ungoggone ya shidawa hakan...
Daga yasir sani abdullahi Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU reshen Jami’ar Bayero, ta aiyana ranar Litinin 7, ga Febrairu a matsayin ranar da...
Daga yasir sani abdullahi Babbar Kotu a Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Maryam Sabo a jiya Alhamis ta yankewa wata mata mai suna...
Gwamna Zulum ya kaddamar da raba motocin haya guda 610 da babura masu kafa uku da mota bas a Maiduguri. Ya bada tallafin kudi Miliyan 50...
Daga muhammad muhammad zahraddin Mutumin da ya kai Shugaba Muhammadu Buhari gida a lokacin da aka kai masa hari a shekara ta...