Barayin daji sun kashe ALH. JAFARU RABI’U dagacin garin Yangayya dake jihar Katsina Mazauna garin sun shaidawa manema labarai cewa, barayin dajin wadanda yawansu ya kai...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano a zangon mulkin farko na gwamna Abdullahi Umar Ganduje, Farfesa Hafiz Abubakar, ya ziyarci mataimakin...
Daga mujahid dallami garba Mutane na ta sanyawa jarumi Ali Nuhu albarka, kan yadda ya tallafawa wata yarinya mai tallar awara goma ta arziki, bayan...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Barno Babagana Zulum ya ce aƙalla an yi asarar dala biliyan 6.9 sakamakon bala’in Boko Haram a Arewa maso Gabas,...
Daga muhammad muhammad zahraddin Tottenham za ta yi yunkurin dauko dan wasan Napoli Victor Osimhen a bazara bayan da kulob din na Italiya ya yi watsi...
Daga muhammad muhammad zahraddin Wannan nasara ta Egypt na nufin fitattun ‘yan wasan Liverpool, wato Mohamed Salah da Sadio Mane za su hadu a...
Daga Muhammad Muhammad zaharddini Yayin da Jam’iyyar APC ke tunkarar babban taron ta na ƙasa a ranar 26 ga Febrairu, Kwamitin Riƙo na Jam’iyar...
Daga: yasir sani abdullahi A shekara ta 2020 ne Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya buɗe aikin bututun iskar gas na Ajaokuta-Kaduna-Kano (wanda aka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Wasu rahotanni da jaridu a Najeriya suka wallafa ya yi iƙirarin cewa Babban Bankin Najeriya CBN ya umarci bankuna da su rage...
daga Muhammad Muhammad zahraddini An yi kira ga matasa da su shiga duk wani abu da zai daukaka da bunkasa rayuwarsu tareda kawo habakar...
Daga Maryam bashir musa Ma’aikatan Hukumar ‘yan sandan ta Kano sun tseratar da mutane dari da sha Uku 113 rufe a wani daki, mutanen...
Daga yasir sani abdullahi Wasu da ga cikin iyayen yara 18 da a ke zargin an sace su a Jihar Kano kuma a ka...
Daga Muhammad Muhammad zahrad Wasu dakarun Amurka na musamman sun kai hari a arewa maso yammacin Syria inda suka kashe shugaban kungiyar Islamic State (IS) da...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnatin Nijeriya ta ce ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin ta’addanci a ƙasar har guda 96, musamman ma waɗanda su ke...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabon tsari kan yawan jama’a don ci gaba mai dorewa a Najeriya. Shugaban...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar da ke tattara bayanan sirri kan kudade ta bankado masu samar da kudi dan ta’addamci 96 har da masu alaka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Katafaren shafin sada zumunta da muhawara Facebook, ya samu raguwar masu amfani da shi a kullum (DAUs) karon farko a tarihinsa na...
Daga yasir sani abdullahi Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Zamfara ta tabbatar da yin garkuwa da mutum 4 daga cikin iyalin Shugaban Ƙungiyar Malaman...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Majalisar dattijai ta Najeriya ta yi kira ga sojojin Najeriya cewa su rika kai hari kan ‘yan bindiga maimakon su jira...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ‘yan sandan Rachakonda ta cafke wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda hudu ciki har da wani dan Najeriya mai...