Daga Usman abdullahi jibrin Wata kotu a Kano ta ɗage zaman farko da aka soma a yau bayan an gurfanar da tsohon Kwamishinan Ayyuka...
Daga Yasir sani abdullahi Kotun Jihar Bauchi ta ɗaure wani mutum tsawon shekara biyu mai suna Mohammed Magaji Ali bayan samunsa da laifin cin amana na...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Hukumar kwastam a Najeriya ta kama hodar ibilis kilo 11.913 wadda aka ƙiyasta kuɗinta da kusan naira biliyan uku da miliyan...
Daga Kabir basiru fulatan Jakadan Saudiyan na Nigeriya Faisal Bin Ibrahim Al-Ghamidy ya bada haske akan haka yayin wata ziyara da hukumar Aikin Hajji...
Masallatai bakyau 7 da suka girma a duniya Daga Yasir Sani Abdullahi Kasar Saudi arebiya ta saka masallacin indonosea a cikin masllaci na bakyau Wanda suka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Tsohon shugaban Majalisar Dattijan Nigeriya Bukola Saraki ya nuna Sha’awar sa ta tsayawa takarar shugabancin kasa a shekarar 2023. Furucin nasa ya...
Daga Yasir sani abdullahi Ministan Aikace-Aikace da Muhalli Babatunde Fashola yace gwamnatin Shugaba Buhari ta fi gwamnatin Amurka yin aiki. Fashola ya fadi hakane...
Daga kabiru basiru fulatan ‘Yan sanda a Kano sun gabatar wa da lauyoyin Injiniya Mu’azu Magaji tuhume-tuhumen da ake yi masa na cin mutuncin Gwamnan...
Daga Yasir sani Abdullah ‘Yan Sanda sun kama Muaz Magaji, ɗaya daga cikin masu sukar gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje. Ƴan sanda sun kama...
Daga muhammad muhammad zahraddin Wata mata mai suna Rabi a birnin Kano ta fara aiwatar da hukuncin da alƙalin Kotun Shari’ar Musulunci ya yanke mata sakamakon...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan Jihar Kano, a jiya Alhamis ta gurfanar da Jamila Muhammad Sani, matar Abdulmalik Tanko, wanda a ke...
Daga muhammad muhammad zahraddin Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta amince da ware naira miliyan 500 (N525, 435,750) don ƙawata gadar-ƙasa ta...
Daga muhammad muhammad zahraddin A watan Satumba aka dauki Rajevac a matsayin kocin ‘yan wasan na Black Stars a karo...
Daga Kabiru basiru fulatan A cewar Malam Garba Shehu, dole sai gwamnati da majalisar dokoki sun hada kai don...
Daga muhammad muhammad zahraddin Everton za ta tattauna da Frank Lampard, da Vitor Pereira da kuma Duncan Ferguson a kan aikin kocinta. Juventus ta amince ta...
Daga muhammad muhammad zahraddin Hukumomi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun ce sun gano wani gida da ke karɓar N20 zuwa N50 domin bai...
Daga Yasir sani Abdullah An kama wani Fasto mai suna Timothy Oluwatimilehin bisa zarginsa da kwana da wata mata da ‘ya’yanta mata biyu a...
Daga kabiru basiru fulatan Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) za ta dawo da jigilar fasinjoji daga Najeriya da wasu kasashen Afirka 11 a ranar...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Kula da Jini ta Kasa, NBSC, ta ce ledojin jini har guda 500 ne su ka lalace sakamakon katse wutar lantarki...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya soke ziyarar da zai kai Jihar Zamfara a yau Alhamis. Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle...