Connect with us

News

Yan sanda na tuhumar Mu’azu Magaji da zagin Gwamnan Kano Ganduje

Published

on

FB IMG 16433639786247008
Spread the love

Daga kabiru basiru fulatan

 

‘Yan sanda a Kano sun gabatar wa da lauyoyin Injiniya Mu’azu Magaji tuhume-tuhumen da ake yi masa na cin mutuncin Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje.

An kama Injiniya Mu’azu ne a Abuja bayan kammala wata tattaunawa da gidan talabijin na Trust TV.

Advertisement

Barista Garzali Datti Ahmad na ɗaya daga cikin lauyoyin injiniyan kuma ya faɗa wa BBC cewa daga cikin tuhumar akwai ɓata sunan Gwamna Ganduje da zagin sa da cin mutuncin iyalain sa da yunƙurin haddasa tashin hankali.

Baristan ya ƙara da cewa gwamna ne ya kai ƙorafi kan Injiniya Mu’azu, wanda shi ne tsohon kwamashinan ayyuka ƙarƙashin mulkin Gandujen.

Latsa hoton ƙasa ku saurari Barista Garzali Datti da ƙarin bayani:

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *