Daga Yasir sani Abdullah Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria, MACBAN, ba ta zaɓi wani ɗan takarar shugaban kasa a zaben 2023...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon Gwamnan Imo kuma ɗan Majalisar Dattawa, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana sha’awarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya a babban...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ma’aikatan gwamnatin Najeriya da hukumomin tarayya (MDAs) sun boye kudaden da aka sace na kasar a cikin asusun banki akalla...
Daga kabiru basiru fulatan Kotun daukaka kara da ke garin Fatakwal ta sanya ranar 17 ga watan Maris, domin fara sauraron karar da Yunusa...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC, Mai Mala Buni tare da takwaransa na jihar Jigawa Abubakar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata Kungiya mai zaman kanta da ke fafutukar kawo sauyi ga tsarin Ilimi na Almajiri, KDC Foundation, ta dauki nauyin...
Daga kabiru basiru fulatan Jirgin yaƙin Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa, NAF, Super Tucano da ke karkashin Operation Hadin Kai ya hallaka kwamandojin ISWAP...
Daga muhammad muhammad zahraddin An yi watsi da tayin Tottenham na £38m kan ɗan wasan Porto asakin Colombia Luis Diaz, mai shekara 25. (Guardian) Aston Villa na dab da cimma yarjejeniyar saye...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Iyayen yara da dalibai da kuma mamallaka makarantu masu zaman kansu sun shiga rudani a jihar Kano, biyo bayan matakin...
Daga kabiru basiru fulatan A kwanan nan gwamna Matawalle ya kai wa shugaba Buhari ziyara a fadarsa inda suka gana kan batun tsaro....
Daga Yasir sani Abdullah Majalisar Dattawa da ta Wakilai a Najeriya sun daidaita matsayar da suka ɗauka game da gyaran Ƙudirin Dokar Zaɓe da...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya, Alhassan Ado Doguwa ya sanya zauren majalisar dariya yayin da ya bayyana...
Daga muhammad muhammad zahraddin Wani rahoto kan cin hanci da rashawa da ƙungiyar CISLAC ƙarƙashin jagorancin ƙungiyar Transparency International (TI) suka fitar ya ce har yanzu...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kwace kwalaben giya 1,906 a sumamen da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kwamitin ƙwararru na yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar, Raymond Dokpesi, ya nemi goyon bayan a bar Atiku Abubakar ya...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar shirya jarrabawa shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta sanya ranar da za a fara rijistar jarrabawar. Kakakin hukumar...
Daga Yasir sani Abdullah Wani mutum mai shekara 25 ya kashe kansa ta hanyar rataya a wani gari da ke karamar hukumar Taura ta jihar...
Daga Muhammad zahraddin Masu garkuwa da mutane sun sako mahaifiyar shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano Isyaku Ali Ɗanja. Ɗan majalisar ne...
Shugaban Kamaru Paul Biya, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kana bin da ya janyo turmutsutsun da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum takwas a wajen...
Daga kabiru basiru fulatan Jam’iyyar hamayya ta PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yi kira ga gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar...