Daga muhammad muhammad zahraddin Mutane da dama ne suka mutu a garin Apiyate da ke yammacin kasar Ghana yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon...
Daga muhammad muhammad zahraddin Manchester United za ta bar ɗan wasan Ingila Jesse Lingard, mai shekara 29, ya tafi na din-din-din a wannan watan, yanzu dai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan kamfanin siminti na BUA da ke Obu-Okpella, Jihar Edo, sun rufe harkoki a masana’antar, bisa zargin rashin biyansu kudaden...
Daga muhammad muhammad zahraddin Mai rike da kofi, Algeria ta yi ban kwana da gasar kofin Afirka da ake yi a Kamaru, bayan da Ivory Coast...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Nijar Kano ta bada umarnin rufe Noble Kids Academy, makarantar kuɗi da ke Kwanar Dakata, inda a nan ne...
Daga kabiru basiru fulatan An gano gawar yarinyar da aka sace a birnin Kano da ke arewacin Najeriya ranar 4 ga watan Disamban 2021. Mahaifin yarinyar...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a yau Alhamis ya yabawa Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai bisa ɗumbin aiyukan ci gaba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Farfesa ilimin ƙwaƙwalwa, Farfesa Taiwo Sheikh ya ce ɓangaren likitocin ƙwaƙwalwa shi ne ya fi samun naƙasu a ɓangaren...
Daga kabiru basiru fulatan Barcelona ta umarci Ousmane Dembele da ya saka hannu kan yarjejeniyar tsawaita zamansa a kungiyar ko kuma ta sayar da shi in...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomin Burkina Faso sun ce sun toshe hanyoyin shiga shafin Facebook saboda tsaro. Kakakin gwamnati Alkassoum Maiga ya ce ba lalle...
Daga Yasir sani Abdullah Kotun Majistire mai lamba 29 da ke Jihar Kano ta bada umarnin ci gaba da tsare wani miji, Musa Yakubu,...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Zartaswa ta sahale da a kashe naira biliyan 1.4 domin samar da kayan aikin gona da kuma iri domin...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kula Da Tituna da Sufuri ta Jihar Kano, KAROTA ta cimma matsaya tsakaninta da matuƙa babur mai ƙafa uku, wanda...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin Gwamnan Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya ce batun takarar gwamnan Jihar Kano a 2023 abu ne na lokaci,...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Dattijai, a zaman ta na yau Laraba ta cire tsarin zaɓen fidda gwani na kai tsaye, wanda a ka...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban Saliyo Julius Maada Bio ya sauke babban lauyan gwamnati kuma Ministan Shari’ar kasar, wato antoni janar daga mukaminsa. Ba wani...
Daga kabiru basiru fulatan Dakataccen Shugaban Hukumar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin-Gado ya shigar...
Daga kabiru basiru fulatan Wata Babbar Kotu da ke zaman ta a Umuahia ta baiwa Gwamnatin Taraiya da Rundunar Sojin Ƙasa da su baiwa...
Daga kabiru basiru fulatan Wataƙila gwamnatin Najeriya ta kara farashin man fetur zuwa naira 302 a kan kowa ce lita a wata mai zuwa,...