Daga Yasir sani Abdullah An yi garkuwa da wasu daliban jami’ar tarayya dake garin Lafia a jihar Nasarawa a kusa da harabar jami’ar. Majiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamishinan Ƴan Sanda na Jihar Borno, Abdul Umar ya tabbatar da cewa da ƴan Boko Haram sun kai hari kan...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ngurun Yobe Gwamnatin Najeriya ta hannun hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta bayar da tallafin abinci da kayayyaki ga waɗanda...
Daga Yasir sani Abdullah Firaministan Birtaniya, Boris Johnson, ya nemi afuwar Sarauniyar Ingila, Elizabeth, saboda wasu shagali da suka gabatar wanda ya saɓawa ka’idojin...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Ƙasa ta tsawaita wa’adin yin rijistar neman aikin ta yanar gizo ga ƴan ƙasa masu sha’awar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, ta baiyana cewa a na shan wiwi buhu 100...
Daga Yasir sani Abdullah Crypto ta sa Zhao ya zama mutum na 15 a masu kudin Duniya, ya ribanya Dangote sau . Rahotanni sun...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC, ta cafke wani lauyan bogi, Adekola Adekeye, bisa amfani da jabun takardu domin...
Daga Yasir sani Abdullah A yau Juma’a ne Gwamnatin Taraiya ta bada umarnin rufe duk titunan da ke yankin Sakateriyar Taraiya da na Maikatar...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ɗan jarida kuma mawallafin mujallar Ovation Magazine, Dele Momodu, ya ce shi ne ɗan takarar shugaban ƙasa da “matasa suka fi yayinsa”...
Daga Usman Abdullahi jibiri Ngurun Yobe Wani ɗan makaranta mai shekara 16 a Afirka ta Kudu ya harbe ɗan ajinsu biyo bayan wata rigima tsakaninsu, inda...
Daga kabiru basiru fulatan Jagoran Jami’yar APC na Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a jiya Alhamis ya bada tallafin naira miliyan 50 ga ƙauyukan da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kamaru dai ta ci wasanninta biyu, inda ta doke Burkina Faso a wasanta na farko a rukuninsu na A Kyaftin...
Daga muhammad muhammad zahraddin Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi da ke kudancin Najeriya ya bayyana cewa jiharsa “ba za ta taɓa shiga yunƙurin kafa ƙasar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kotun Ƙolin Amurka ta yi watsi da umarnin da Shugaba Joe Biden ya bayar da ya tilasta wa ma’aikata yin rigakafin annobar...
Daga Yasir sani Abdullah A cewar Zulum, kashi 700 na manoman jihar sun samu damar komawa gonakinsu. Gwamnan jihar Borno da ke arewa maso gabashin...
Daga Yasir sani Abdullah Rashin hakuri ne yake kawo chunkoson ababan hawa a titinan jahar kano. Yawan samun chunkoeon ababan hawa yana iya zama...
Daga kabiru basiru fulatan An kammala gwajin tsawon minti 35 na samfurin wata motar mai tashi a tsakanin manyan filayen jiragen sama na Nitra da Bratislava...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Zamfara da ke arewa maso yammaci ta kama mutum hudu da zargin ci da kuma...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta jaddada cewar, har yanzu dokar hana goyo a babura masu ƙafa biyu ta na...