Daga muhammad muhammad zahraddin Barista Abba Hikima, lauyan Gamaiyar Masu Tuƙa Baburan Adaidaita-sahu na Jihar Kano, ya koka cewa gwamnatin jihar ba ta da...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai suna Auwalu Abdulrashid da ya yi garkuwa...
Daga Usman Abdulahi jibirin Nguru Yobe Borussia Dortmund na shirin ganawa da wakilan dan wasan Norway Erling Braut Haaland a mako mai zuwa a yayin da suke...
Daga Muhammad zahraddin Iyaye da malaman yara sun soki matakin gwamnatin jihar Kaduna na maida kwanakin karatu a mako zuwa kwanaki hudu a makarantun...
Daga muhammad muhammad zahraddin Matakin da jagoran jam’iyyar APC a Najeriya kuma tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya ɗauka na bayyana aniyarsa ta tsayawa...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar dake kula da jami’o’i ta kasa NUC ta bada shawarar yiwa jami’o’i tsari na musamman ta yadda za a...
Daga Yasir sani Abdullah Za a yin kidayar ‘yan kasa a watan Mayu mai zuwa, bayan shekara 15 da aka taba yin kidayar, a...
Daga kabiru basiru fulatan Tawogar Ƙwallon Ƙafar Nijeriya mai suna Super Eagles ta doke takwararta ta Masar, wacce a ka fi sani da Egypt,...
Daga Yasir sani Abdullah Salima Mukansanga, ƴar Ƙasar Ruwanda, ta zamto mace ta farko da ta busa wasa a gasar cin kofin ƙwallon ƙafa...
KISHIN KASA: Kasashe biyu sun mun tayin zama dan kasar su, Amma naki – Pantami Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a wata lacca...
Daga kabiru basiru fulatan Wanene ke jagorantar rukunin D a gasar cin kofin Afirka na Kamaru 2021? Za a amsa wani bangare na wannan...
Daga Muhammad zahraddin Al’ummar Arimogija da ke karamar hukumar Ose a jihar Ondo ta shiga rudani a yammacin ranar Litinin din da ta gabata...
Daga yasiY sani Abdullah Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kaddamar da sabon tsarin sufuri, domin yin jigilar al’ummar jihar baki daya. Shugaban...
Daga kabiru basiru fulatan Chief Ernest Shonekan, Jagoran Gwamnatin Riƙon Ƙwarya wacce ta gaji mulkin soji na Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya, ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A baya-bayannan, kasuwanci shi ne babban abin da da dama daga matan Kannywood suke runguma a lokacin da suke cikin harkar fim...
Daga Yasir sani Abdullah Yayin da a ka shiga rana ta biyu a yajin aikin da matuƙa baburan adaidaita-sahu su ka fara a Jihar...
Daga kabiru basiru fulatan Likitoci a Amurka sun yi nasarar dasa wa wani mutum zuciyar alade, a irin wannan aiki da ke zaman na...
Daga Usman Abdullah jibirin Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama kimanin mutum 40 bisa zargin afka wa wasu masu sana’ar babur mai kafa...
Daga kabiru basiru fulatan Masu fafutukar kafa kasar Biafra sun mayar da martani kan barazanar da Gamayyar Kungiyoyin Arewa (CNG) ta yi na cewa...
Daga muhammad muhammad zahraddin Tsohon gwamnan Legas, kuma jagoran jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya ce ya faɗa wa shugaba Muhammadu...