Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ta sanar da buɗe duka makarantun jihar ranar 10 ga watan Janairu bayan hutun makonni uku da aka...
Daga kabiru basiru fulatan Biyo bayan shirin yajin aikin da ‘yan Adaidata Sahu ke yi a gobe Litinin Jami’ar Yusuf Maitama Sule to...
Daga Yasir sani Abdullah Dan wasan tsakiya na Faransa da Tottenham Hotspur Tanguy Ndombele mai shekara 25 na fatan komawa wata ƙungiyar cikin...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta wasu raɗe-raɗi da ke yawo da ke bayyana cewa yana tattaunawa...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta wasu raɗe-raɗi da ke yawo da ke bayyana cewa yana tattaunawa...
Daga Yasir sani Abdullah Terhemen Anongo, mai shekaru 44 da haihuwa mazaunin Gboko a jihar Benue, ya cire al’aurarsa “domin kawar da sha’awar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Katsina: Sojoji 2 da mahaƙa 7 sun mutu yayin musayar wuta kan dunƙulen gwal mai ƙimar Naira miliyan 70 Sojojin Ƙasa...
Ga Sanarwar da yan’ adaidaita Sahu Na Jihar Kano suka fitar ta fara yajin aikin se baba ta gani daga gobe Litinin. Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An daura auren mawakan Hausa Tagwayen Asali (Hassan Sani Abubakar da Hussaini Sani Abubakar) da Hassana Abdu Bawa da kuma Hussaina Abdu...
Daga kabiru basiru fulatan Khalifa Muhammadu Sanusi, Babban Shugaban Jam’iyyatu Ansariddeen Attijaniyya na Ƙasa, ya shawarci ƴan ƙasa da su ka kai munzalin...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kamaru za ta fara wasa da Burkina Faso ranar Lahadi a gasar cin kofin nahiyar Afirka da take karbar bakuncin gasar bana....
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban hukumar yaki da safara da ta’amuni da muggan kwayoyi NDLEA, Buba Marwa, ya ce babu unguwar da ta...
Daga Yasir sani Abdullah Jaruman Masana’antar Fim ta Kannywood sun baiyana goyon bayan su ga Abdussalam Abdulkarim Zaura, wanda a ka fi sani...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Inuwar Tagwaye ta Ƙasa, reshen Jihar Kano ta gudanar da zaɓen shugabaninta karo na farko, domin sake fasalin shugabancin...
Daga usman Abdullahi jibirin Nguru Yobe Dan wasan tsakiya na Manchester United, Bruno Fernandes ya mayar da martani kan rade-radin da ake alakanta shi...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ɗan wasan gaba na Borussia Dortmund da Norway Erling Braut Haaland na ganin Manchester City za ta yi kokarin daukarsa bayan da Manchester United ta janye daga jerin...
Daga kabiru basiru fulatan Gobara ta yi sanadiyar rasa ran wata mata, Zainab Yusha’u da jaririnta ɗan shekarar 1, Sulaiman Usaini a Kano....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rashin fahimtar juna da ya janyo sa’insa kan hakkin mallakar filayen kiwon dabbobi ya auku tsakanin makiyaya da manoma, inda ya kai...
Daga Yasir sani Abdullah Ɗan wasan gaba na Borussia Dortmund da Norway Erling Braut Haaland na ganin Manchester City za ta yi kokarin daukarsa...