Daga Yasir sani Abdullah Mukaddashin shugaban kungiyar ra’ayin jama’a ta kabilar Yarabawa, Afenifere, Cif Ayo Adebanjo, ya caccaki kalaman da tsohon shugaban kasa Olusegun...
Daga Usman Abdullah jibirin Jami’an Yankin Legas na Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC sun cafke wani Janar ɗin sojin ƙasa na ƙarya,...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta ce daga yanzu babu wani fim mai dogon zango da za...
Daga Yasir sani Abdullah Daraktan Kula da Cututtuka na Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta Jihar Kaduna (KSPHCDA), Dr. Hamza Ibrahim Ikara,...
Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano, BUK, Farfesa Sagir Abbas a yau Alhamis ya ƙaddamar da cibiyar a jami’ar. Jaridar indaranka ta rawaito cewa an kafa...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta sasanta ma’aurata 3,579 a 2021, in ji Kwamnadan ta na jihar, Ibrahim...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A Najeriya, Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar da ɓangaren Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje na...
Daga yasiY sani Abdullah Ma’aikatar Hajji da Ummara a Saudi Arebiya ta musanta jita-jitar da a ke na cewa za a dakatar da aikin...
Daga kabiru basiru fulatan A ranar Laraba ne gwamnatin Najeriya ta sanar da janye haramcin da ta saka wa Twitter a ƙasar. Mai magana da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Yayin da Mali ke kan gaba da ci daya mai ban haushi, alkalin wasan Janny Sikazwe dan kasar Zambia ya...
Daga rabi,u mustapha Ya kamata matasa da sauran jama’a mu haɗa kanmu don kawo canji a zaɓe mai zuwa. Abin da ya kamata matasa da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Jam’iyyar PDP mai adawa ta zargi gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da yunkurin ruguza harkokin tattalin arzikin jihar. Hakan...
Daga kabiru basiru fulatan Wani ginin gidajen majami’a na Salvation Ministry, Okpanam, a karamar hukumar Oshimili ta Arewa, a jihar Delta, a Kudu maso...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Matuƙa baburan adaidaita-sahu sun janye yajin aikin da su ka fara shi tun a ranar Litinin. Jaridar indaranka ta rawaito...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin Taraiya ta baiyana cewa shirin ta na ciyar da ɗalibai,ai ƙara samun haɓɓaka ta musamman. Sadiya Farouq, Ministar Jin-ƙai,...
Daga kabiru basiru fulatan Gamayyar kungiyar matuka baburan adaidaita sahu sun janye yajin aikin da suka kwashe kwanaki uku suna yi. Lauyan yan kungiyar...
Daga Muhammad zahraddin Kamfanin jiragen sama na Qatar Airways zai kara yawan ayyukansa a Najeriya a watan Maris na 2022 tare da kaddamar da...
Daga kabiru basiru fulatan Bulaliyar Majalisar Dattijai, Orji Kalu ya ce a shirye ya ke ya tsaya takarar shugaban ƙasa idan Jam’iya mai Mulki ta APC...
Daga Yasir sani Abdullah Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas ta dage sauraron karar da lauyan kare hakkin dan Adam, Inibehe...
Daga Usman Abdullah jibirin An dage babban taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da za a yi a watan Fabrairu zuwa watan Yuni. Rahotonni...