Daga muhammad muhammad zahraddin An bayar da wannan umarni ne da nufin shawo kan matsalar yawan hare-haren da ake kai wa gidajen yarin, al’amarin da wasu...
Dag muhammad muhammd zahraddin INDARANKA Da yawan jama’a na dora alhakin koma-bayan kasar ga dalilai mabambanta, da kuma hanyoyin da...
Daga Yasir Sani Abdullahi Mai masaukin baƙi Kamaru ta kammala wasannin rukuni na A a mataki na ɗaya biyo bayan 1-1 da suka tashi...
Daga Yasir sani Abdullah Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata mata da ake zargin ta kashe kanta a unguwar Sheka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta gaiyaci Muaz Magaji, wani ɗan adawar Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan ya kammala dirigi a jami’a, matashi ya koma soya wainar fulawa a Kano Hausawa dai sun ce “Sana’a sa’a...
Daga YASIR SANI ABDULLAH Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya ƙaddamar da gangamin rigakafin cutar korona a Karamar Hukumar Ungoggo a Jihar Kano....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fitaccen attajirin nan na Jihar Kano, Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata, ya zubar da hawaye a wajen ƙaddamar da wani littafin...
Daga Yasir sani Abdullah Bayan rufe madatsar ruwa ta Tiga a jihar Kano, manoman Tumatur a jihar sun nuna fargabar cewa farashin tumatur na...
Daga KABIRU BASIRU FULATAN BudgIT, ƙungiya mai zaman kan ta da ta ke bin diddigin kasafin kuɗi, ta baiyana cewa ta gano aiyuka 460...
Daga Yasir sani Abdullah Cutar sikila ko amosanin jini na daya daga cikin cututtukan da za a iya cewa na neman zama ruwan dare....
Daga muhammad muhammad zahraddin Newcastle United na shirin aikawa da tayi kan golan Paris St-Germain Keylor Navas, sai dai kungiyar ta Faransa na son dan wasan mai shekara...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan Najeriya, reshen Jihar Naija ta tabbatar da sace mutum 15 a ƙauyen Kulho da ke Ƙaramar Hukumar...
Daga Yasir sani Abdullah Hausawa sun shahara wajen amfani da kayan kade-kade da wake-wake na gargajiya. Mawaka da makada kan yi amfani da wadannan kayan kida...
Daga KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar wani gagarumin aikin sojoji a jihar Neja, wadda ke ci gaba da fuskantar hare-hare daga ‘yan...
Daga muhammad muhammad zahraddin INDARANKA Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama ƙwayar Tramadol miliyan daya da dubu dari...
Daga kabiru basiru fulatan Sojoji sun hallaka ƴan ta’adda 5 yayin da ƴan ISWAP ke yunƙurin shiga Biu Rundunar Sojin Ƙasa ta ‘Operation Hadin Kai’...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya baiwa sojoji umarnin anfani da karfi su gama da ƴan ta’adda masu garkuwa da mutane...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon Shugaban Ƙasar Mali, Ibrahim Boubacar Keita ya rasu a yau da safe, in ji iyalin sa. Keita ya rasu...
Daga kabiru basiru fulatan A ranar Talata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da gagarumar Dalar shinkafa ta Babban Bankin Nijeriya, CBN a Abuja....