Daga muhammad muhammad zahraddin Wata kotu a Turkiyya ta aike da wata fitacciyar ‘yar jarida Sedef Kabas gidan yari saboda zargin ta zagi shugaban kasar. An...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A wani yanayi da ke zama koma baya, jiga-jigan ’yan wasan tawagar kasar Tunisia 12 a gasar cin kofin Nahiyar...
Daga muhammad muhammad zahraddin Hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ta ce Najeriya ce kasar da ta fi ko wacce kasa kokari a gasar cin kofin...
daga idirs abubakar Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan zargin kashe wani direba Mohammed Toli da sojoji...
Daga kabiru basiru fulatan A yayin da fafatawar samun tikitin takarar Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC ke ɗaukar zafi, Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa...
Daga kabiru basiru fulatan Kaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ya bayar da gudummawar dalar Amurka 1,500 ga wani masallaci a garin Garoua ranar...
Today Mach Kano state polytechnic (SGS) ...
Yasir sani Abdullahi Gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum, ya ce shi ba dan siyasa ba ne, ƙaddara ce ta shigar da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Shugaban gidajen yarin Najeriya Halliru Nababa, ya ce akwai fursunoni ‘970 da suke yin karatun digiri a gidajen yari daban-daban na kasar’. Shugaban...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ba da tabbacin cewa gwamnati za ta ci gaba da “sa ido sosai”...
Daga Yasir sani Abdullah Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU reshen jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Wudil ta shirya shiga yajin aiki daga yanzu...
Daga kabiru basiru fulatan ShugabanbanƘasaasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya jajanta wa Hanifah Abubakar, wata daliba ƴar shekara biyar da malaminta ya sace...
Daga Yasir sani Abdullah Wata kotu da ke unguwar Kasuwan Nama a Jos, babban birnin jihar Filato a tsakiya Najeriya ta yi wa wani birkila hukuncin...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya haramta sayar da tarkacen tsoffin karafuna saboda yawaitar satar kayayyakin karafuna da ake yi a kasar. An...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina ya bukaci Ƙungiyar ƴan Jarida ta Ƙasa, NUJ, reshen Abuja da ta biya...
Daga kabiru basiru fulatan Mahaifiyar Hanifah Abubakar, ƴar shekara 5 da malamin makarantar su Noble Kids Academy, Abdulmalik Tanko, ta fusata ta nannaushe shi...
Daga Yasir sani Abdullah Fitaccen jarumin fina-finan Bollywood na Indiya, Ali Fazal ya wallafa wani faifan bidiyo da ya nuna ya na aikin Umrah a dandalin...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu ‘ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da Kwamishinan Ciniki da Kasuwanci na...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa gwamnatinsa tana da kudurin ganin ta bar mulkin kasar fiye da yadda ta...
Daga Yasir sani Abdullah Jagoran jam’iyyar APC na ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi amai ya lashe dangane da maganar da ya yi cewa...