Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mutum shida ne suka ji mummunan rauni a hatsarin da wani helikwafta mallakin rundunar ƴan sandan Najeriya ya yi a...
Daga kabiru basiru fulatan Babban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Farouk Yahaya, ya yi alkawarin cewa, sojojin Najeriya za su yi nasara a...
Daga kabiru basiru fulatan Ministan ya kuma bayyana cewa, gwamnatin tarayya ta gudanar da ayyukan tituna guda 21 a jihar Kano da kewaye, wanda...
Daga Yasir sani Abdullah Ƴan jam’iyyar APC a Jihar Ekiti sun gudanar da zanga-zangar adawa da yadda zaben fidda gwani na gwamna ya ke...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPC, ya tabbatar wa ƴan Nijeriya cewa, yana da isashshen man fetur don biyan bukatun...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kai simame shagunan da ake sayar da shisha a kan titin Bompai da ke jihar Kano...
Daga Yasir sani Abdullah Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa, ACF, ta gargaɗi mambobinta kan zaɓen ƴan takarar shugaban kasa a zaɓe mai zuwa na 2023....
Daga kabiru basiru fulatan Abdulmalik Tanko, mamallakin makarantar Noble Kids Comprehensive College, wanda ya sace da kuma kashe Hanifa Abubakar, ya ce dama can...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin tarayya ta ce, da yiwuwar Najeriya ta ci gaba da ciyo bashi, domin ci gaba da biyan tallafin man...
Daga muhammad muhammad zahraddin Dan wasan gaban Bayern Munich da Jamus Thomas Muller ya ja hankalin Newcastle United da Everton, yayin da kwantiraginsa ke cikin shekara...
Daga kabiru basiru fulatan Kisan yara yana daga cikin kashe-kashe masu muni a ban-ƙasa, saboda yara a kan kalle su a matsayin...
Daga muhammad muhammad zahraddin A ranar Alhamis ɗin nan ne Shugaba Muhammadu Buhari zai sauka a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, a wata ziyarar wuni guda...
Daga Yasir sani Abdullah Lai Mohammed ya bayyana cewa Najeriya na yin gyaran fuska ga dokar yada labarai ta kasa da kuma ka’idojin yada...
Daga Muhammad Muhammad Muhammad A yau Laraba ne malaman makarantun firamare da ke Babban Birnin Taraiya, FCT, Abuja su ka sake shiga yajin aikin...
Daga kabiru basiru fulatan Fiyeda ƙungiyoyin matasa guda 40 ne a jihar Kano da ke arewacin Najeriya su ka yi kira ga tare da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum huɗu cikin tara waɗanda ake zargi da kai hari shagon abincin wata matashiya...
Daga muhammad muhammad zahraddin Jam’iyyar APC ta nesanta kanta daga wani jerin sunaye da ke ta zagaye da ta ya bada bayanin...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon shugaban Majalisar Dattijan Nigeriya, Bukola Saraki ya baiyana aniyarsa sa ta tsayawa takarar shugabancin kasa a shekarar 2023....
Daga kabiru basiru fulatan Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya baiyana cewa Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar a gobe Alhamis. Gwamnan ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Ƴanan Sandan Jihar Yobe a yau Laraba ta tabbatar da sace Babagana Kachalla, Mataimakin Shugaban makarantar Central Primary, Buni...