News
2023: Saraki ya baiyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa
Daga kabiru basiru fulatan
Tsohon shugaban Majalisar Dattijan Nigeriya, Bukola Saraki ya baiyana aniyarsa sa ta tsayawa takarar shugabancin kasa a shekarar 2023.
Furucin nasa ya biyo bayan shugaban jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmad Tinubu, gwamnan Jahar Ebonyi Dave Umahi, Sanata Chip Whip Orji Kalu da kuma tsohon gwamnan Jahar imo Rochas Okoracha da suka nuna makamanciyar sha’awa kan takarar.
Tsohon gwamnan Jahar Kwaran, ɗan shekara 59, ya ce yana da ƙwarewa da gogewa a kan gabatar da tsauraran matakai, inda hakan wata dama ce ta iya riƙe ƙasar Nijeriya.
-
News6 days agoMatasa A Unguwar Gama Sun Yi Kira Ga Majalisar Dokokin Kano Ta Ladabtar Da Ɗan Majalisar Nassarawa Kan Zargin Cin Zarafin Gwamna
-
News6 days agoShugaba Tinubu Ya Ce Ba Zai Dawo Da Tallafin Man Fetur Ba Kuma Ba Ya Da-na-sanin Cire Shi
-
News5 days ago
DSS Ta Gurfanar Da Mutum Biyar Gaban Kotu Bisa Zarginsu Da Garkuwa Da ‘Yan NYSC 20 A Imo

